TUNA BAYA …
A shekarar 2013 wani mai kishin jahar katsina da tausayinsu mai Suna Alhaji muttaqa Rabe darma.
Ya sayo motoci don fara safara cikin kudi da sauki ga mutanen jahar katsina .Amma gwamnatin lokacin ta kawo cikas a harkokin motocin.sai dai sadakarsu aka bayar.
Wannan takardar mun samo ta ne a dakin adana takardun tarihi na matasa media links.
Allah sarki waccar gwamnatin tana karkashin jam iyyar PDP ce wadda ta dakile wannan Alherin da muttaqa Rabo ya yi niyyar kawo ma katsina.
@ katsina city news
# www.katsinacitynews.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here