Biyu daga cikin ‘ya ‘yan Marigayi Wazirin Kano Muhammadu Gidado, ya rasu a shekarar 1937 ya bar ‘ya ‘ya 63 a lokacin, yanzu biyu ne kad’ai sukai saura, Hajiya Umma Zulai mai shekaru 96 da d’an uwanta Baffa Zubairu mai shekaru 95. Allah ya kara musu lafiya. Tsufa labari, Allah yasa mu yi kyakkyawan karshe.

Hoto: Farouk Makama

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here