Assalamu Alaikum!!!

Ina Farin Cikin Sanar Da Jama’ar Shiyyar Daura Zone, Katsina State Zan Tsaya Takarar Dan Majalissar Dattawa(Senate), a Karkashin Jamiyyar NNPP(New Nigeria People’s Party)!!!

Allah Yai Mana Jagoranci a Cikin Wannan Tafiyar Kuma Ya Hada Mu da Dukkan Nasarori, Allah Ke Bada Mulki Kuma a Gareshi Nike Nema, Allah Ya bar Zumunci, Ameen.

Muna Rokon Allah Ya Kawo Mana Zaman Lafia da Tattalin Arziki Mai Amfani a Kasar Mu, Musamman Wannan Iftilaa’e na Rashin Tsaro, Taadanci da Garkuwa da Mutane da Ake Ta Fama dashi a Nigeria, Musamman Arewacin Kasar Nan!!!

Muna Addu’a Allah Ya Kawo Mana Zaman Lafiya Alfarmar Wannan Wata na Ramadan, Ameen Ya Hayyu Ya Qayyum!

Bayan Haka, Ina Neman Addu’oin Ku da Fatan Alheri a Koda Yaushe, Allah Yai Mana Jagoranci a Cikin Wannan Tafiyar Tare Da Samun Nasarori a Koda Yaushe🤲🙏🏻,Nagode

Senator Abdu Yandoma
Aspirant For Daura Senatorial District,
Katsina State. Nigeria.
NNPP🍇🍍🍉🍈

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here