Advert
Home Sashen Hausa Tsohon kwamishinan Kano ya bada hakuri, kan kazafin Kabiru Gwambe

Tsohon kwamishinan Kano ya bada hakuri, kan kazafin Kabiru Gwambe

Don Allah Malam Kabiru Gombe Kayi Hakuri, Bani Na Kirkiri Labarin Ba, Nima Tsintarshi Nayi A Kafar Sadarwarwa, Muaz Magaji, Ya Nemi Afuwa Wurin Sheikh Kabiru Gombe

Ga sakon da tsohon kwamishinan ya rubuta ga Shehin malamin bayan bazaranar maka a Kotu da malamin yayi.

“Mallam Kabiru Gombe, sakon Allah wadai da kai kan labarin da na gabatar, ina mai baka hakuri da neman afuwz…kuma ina sanar dakai cewa ba nine na kirkiri labarin ba, Jaridar Punch Hausa ne suka buga shi…ina ganin yanzu ka fahimci hakan don naga anja hankalinka ga hakan.

Wallahi Sam bana son Malami ko Sarki na fitar da ra’ayi kururu a siyasa irin tamu ta Nigeria don nasan illar da za ta iyayi mana a addinance da Al’adance…don haka nai sharing labarin….don Jan hankali.

Amma in ba kai kayi wannan maganar ba to don Allah kayi hakuri, in kuma ajizan ci yasa kayi to a guji gaba don amana tayi karanci a siyasa.”

Wannan shine sakon da tsohon kwamishinan ya rubutawa Shehin malami Sheikh Kabiru Gombe.

Masu karatu me zakuce?

DAILY NEWS HAUSA

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

Shugaba Buhari ya nemi kasashen duniya su yafewa Najeriya bashin da suke binta

A yayin da yake gabatar da jawabi a zauren majalisar dinkin duniya a ranar Juma'a. Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya nemi manyan kasashen duniya...

Bangaren aikin jarida na H.U.K Poly sun yaye kwararrin ‘yan social media a Katsina

Bangaren aikin jarida na H.U.K Poly sun yaye kwararrin ‘yan social media a Katsina Saifullahi Kuraye‎ September 24, 2021 2 min read Bangaren aikin jarida na...

Hukumar Hana Fasa ƙwabri ta ƙasa wato Custom ta ƙwato Babura Ɗari Biyu da Biyu a Jihar Katsina…

Shugaban Hukumar Ƙwastam na Jihar Katsina Mr. Chedi ne ya bayyana hakan ne a Yau Juma'a cewa tsakanin watan Agusta zuwa Satumba Hukumar ta...

Dan Najeriya ya fiye tsogwami: da ₦500 kacal sai aci a ƙoshi……Inji farfesa Segun Ajibola

Da Naira Dari Biyar ( 500 ) kacal Zaka Iyaci Ka Koshi a Najeriya, Cewar Wani Farfesa, Masanin Tattalin arziki... Tsohon shugaban kwalejin ma'aikatan bankin...

Rail project will not displace host communities-FG

Radio Nigeria The Federal Ministry of Transport and that of Environment have given assurance to residents along the proposed stretch of land demarcated for the...
%d bloggers like this: