Titin jirgin kasa daga Kano zuwa Kaduna za’a kammala shi a Disambar 2022 – Amaechi @Ko kunsaniNG

Gwamnatin tarayya ta bayyana fatanta na ganin an kammala aikin titin jirgin kasa daga Kano zuwa Kaduna kuma

Rotimi Amaechi, Ministan Sufuri ne ya bayyana haka a lokacin da yake duba yadda aikin ke gudana a Kano.

A cewarsa, za a kare aikin ne kafin shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bar mulki.

Mista Amaechi ya bayyana cewa, ya zuwa yanzu, gwamnatin tarayya ta zuba sama da dala miliyan 400 domin gudanar da aikin.

Ministan, ya bukaci mai gudanar da aikin, CCECC, da ya kara yawan kayan aiki da ma’aikatan da ke wurin domin tabbatar da kalamansu.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here