Advert
Home City News Taron lalubo sabbin hanyoyin rarraba kuɗaɗen Haraji a Jihar Katsina...

Taron lalubo sabbin hanyoyin rarraba kuɗaɗen Haraji a Jihar Katsina…

Taron sake Fasali da tsara Sabbin hanyoyin rarraba kuɗaɗen shiga, ga Ƙananan Hukumomi daga Gwamnatin Tarayya, a Jihar Katsina

A ranar Talata ne Kwamitin hada-hadar kuɗaɗen shiga da kuma kwamishinan kasafin kuɗi na ƙasa dake Abuja, ya yi taron tattaunawa na kwana ɗaya tare da masu ruwa da tsaki a jihar Katsina.

Zaman tattaunawar wani bangare ne na Hukumar dake raba kuɗaɗen Haraji ta kasa baki daya, sunyi taron ne kan sake duba tsarin raba kudaden shiga da ake da shi a jihar Katsina.

Shirin wanda aka gudanar a babban ɗakin Taro na  Hukumar Sabis Kwamishin, ya samu Halartar Mai Girma Kwamishinan Kudi, da Kwamishinan Kananan Hukumomi da Harkokin Masarautu, Babban Akanta na Jiha, Babban Mai binciken kudi, da bangaren Hukumomin kula da samar da kudaden Harajin, da dukkanin masu ruwa da tsaki, a bangaren tattara Harajin wakilan sarakuna, da ɓangarorin Al’uma.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

NAF begins inquiry into alleged killings of civilians by Airforce pilot

The Nigerian Airforce has begun investigations into the alleged killing of civilians in Kamadougou Yobe State by an Airforce pilot. In a statement on Friday...

Yanzu haka cikin daren nan ‘yan bindiga sun afkawa garin Tangaza

LABARAI DA DUMI-DUMIN SU! Yanzu haka cikin daren nan 'yan bindiga sun afkawa garin Tangaza Labarai da muke samu sun tabbatar da cewa yanzu haka cikin...

Siyasa: PDP tayi watsi da tsagin Aminu Wali ta rungumi Kwankwaso

Siyasa: PDP tayi watsi da tsagin Aminu Wali ta rungumi Kwankwaso Babbar jam'iyyar adawa ta PDP ta sanya ranar gudanar da zaben sabbin shugabanninta na...

Abdulaziz Ganduje ya kai karar mahaifiyarsa Gwaggo EFCC kan batun almundahana

Babban dan Gwamnan Kano, Abdulaziz Ganduje ya maka mahaifiyarsa Hafsat Ganduje gaban hukumar yakibda yiwa tattalin arziki zagon kasa ta EFCC akan zargin da...

Barawon Motar Gwamnati Ya Shiga Hannu A Katsina

Barawon Motar Gwamnati Ya Shiga Hannu A Katsina. Rundunar Yan Sanda ta Jihar Katsina ta samu nasarar chafke wani mai suna Hayatu Bishir da ake...
%d bloggers like this: