Home Sashen Hausa TARON KOKAS NA FARKO SHIYYAR KATSINA TA TSAKKIYA BAYAN SAKE ZABEN SHUGABANNIN...

TARON KOKAS NA FARKO SHIYYAR KATSINA TA TSAKKIYA BAYAN SAKE ZABEN SHUGABANNIN PDP KATSINA

TARON KOKAS NA FARKO SHIYYAR KATSINA TA TSAKKIYA BAYAN SAKE ZABEN SHUGABANNIN PDP KATSINA

Daga Comrade Mai Iyali

Da safiyar yau ne Shuwagabbin jam’iyyar PDP ta jihar katsina yan shiyyar katsina ta tsakki suka halarci taron karama juna sani a babban helkwatar jam’iyyar PDP ta jihar katsina karkashin jagorancin maigirma Chiyaman shiyyar katsina ta tsakkiya Alh. Lawal Mai-Iyali Dan-musa tare shi akwai

Wakilin Jagoran jam’iyyar PDP ta jihar katsina H.E Barr. Ibrahim Shehu Shema Inda Alh. Yusuf Shema (Wakilin Sarkin Yakin Hausa) ya wakilta, Sai kuma wakilin Sakataran jam’iyyar PDP na kasa Sen. Ummaru Tsauri Con. Inda matemakin shi na musamman (P.A) Hon. Auwalu Sani Rawayau ya wakilta,Tsohon Danatakarar majalissar Dattijai Hon. Hamisu Gambo Dan lawan, Tsaffin Yanmajalissar Dattijai, Tarayyya, Jiha

Dattijo Jam’iyyar PDP shiyyar katsina Hon. Sani Abu Minister, Tsohan Sakataran Gwamnatin PDP Alh. Ibrahim Sayyadi, Tsohon Shugaban Ciyamomin Jihar katsina Hon. Ibrahim lawal Dankaba, Matemakin Shugaban jam’iyyar PDP ta jihar katsina Hon. Salisu Lawal Uli Katsina, Jami’in hudda da jama’a na PDP katsina Hon. Sada Tsanni,

Ma’ajin Jam’iyyar PDP ta jihar katsina Alh. Yahaya Lawal Kaita, Shugaban Tsare Tsaran Jam’iyyar PDP ta jihar katsina Hon. Lawal Bature one Dutsinma, Matemakin Shugaban Matasa Shiyyar katsina Hon. Nura Vc Dutsinma, Matemakin Maibinciken kudi na shiyyar katsina Alh. Umar Bak’wai Batsari, Matemakin Sakatarai Shiyyar katsina Alh. Jafaru Runka Safana, Matemakin Shugaban tsare tsarai Shiyyar katsina Alh. Isah Dan maraya Kurfi, Matemakin Ma’ajin jam’iyyar PDP Shiyyar Katsina Alh.Tijjani Mashasha Rimi, Asibi Abba Female zonal Ex-officio,

Sai Shuwagabannin jam’iyyar PDP na kananan hukomin Dan-musa; Alh Almustapha Abdullahi, Safana; Alh. Abdullahi Gambo Illela, Batsari; Alh. Bature Karare, Dutsinma; Alh. Abdulhamed Dankirki, Kurfi; Alh. Muhammad Isyaku, Katsina; Alh. Lawal Garba, Kaita; Hon. Salisu Bala Gambo,Jibia; Hon. Idris Yakubu Danchaffa,Charanci; Hon. Halilu Isyaku Maje,Rimi; Alh. Ballo Mamman, Batagarawa; Alh. Mutsapha Isah

Tsaffin Sakatarorin Dindindin wanda suka hada da Malam Dalha Rufa’i Adamu, Alh. Aminu bello magayakin katsina, Amb Sani Sallauwa bala wanda Alhaji bala shu’aibu yawakilta, Elder Namadi Dankama, Hon. Dankaba, Elder Sada maigoro tsanni, Elder Sani Dan-musa, Elder Mamman Dandagogo, Elder Engr yahaya abukur, Elder Ali ustas, Elder Hamisu Maraya, Alh. Ali abdu Dantun kura,Prof. Rabi’u Abdulkafir Kurfi former Deputy speaker, Dancaffa Deputy Speaker, Hassan Sulaiman rawayau Deputy Speaker,

Yayin wannan zaman Sun tattauna muhimman batutuwa wanda zasu ciyar da Jam’iyyar PDP ta jihar katsina gaba Dan samun nasara a zabu kan da muke fuskanta.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

An yanke wa ‘yan Najeriya biyu hukuncin kisa a Ghana

An yanke wa 'yan Najeriya biyu hukuncin kisa a Ghana ‘Yan Najeriya biyu za su fuskanci da hukuncin kisa ta hanyar rataya a ƙasar Ghana...

Darakta Ashiru na goma ya warke daga ciwon da ke damun sa bayan likitoci sun tabbatar da hakan

Fitaccen darakta a masana'antar shirya fina finan Hausa ta KANNYWOOD Ashiru Na goma ya fito daga Abisiti, bayan Likitoci sun tabbatar da cewa yasamu...

Gwamnatin Kano ta Dakatar da muƙaba da Sheikh Abduljabbar

Yanzu-Yanzu: Wata kotun majistari da ke Gidan Murtala a Kano ta dakatar da gudanar da muqabala tsakanin Sheikh Abduljabbar Kabara da sauran malamai, kuma...

Restoring Sanity at Nigerian Ports with Electronic Call-up System

Restoring Sanity at Nigerian Ports with Electronic Call-up System By Danjuma katsina Since July 2016, the Nigerian Ports Authority (NPA) under the leadership of Hadiza Bala...

Ma’aikatan tarayya za su ci gaba da aiki daga gida a Najeriya

Ma'aikatan tarayya za su ci gaba da aiki daga gida a Najeriya Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta umarci ma'aikata a mataki na 12 zuwa ƙasa da...
%d bloggers like this: