• About us
  • Advertise
  • Privacy Policy
  • Contact
Katsina City News
Advertisement
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta
No Result
View All Result
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta
No Result
View All Result
Katsina City News
No Result
View All Result
Home Tarihin Kasar Katsina

Tarihin Marigayi Kauran Katsina Alhaji Nuhu Abdulkadir

admin-admin by admin-admin
August 23, 2022
in Tarihin Kasar Katsina
0
Tarihin Marigayi Kauran Katsina Alhaji Nuhu Abdulkadir
0
SHARES
217
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

An haifi Kauran Katsina Alhaji Nuhu Abdulkadir a cikin garin Rimi a 1945 a gidan da yake Sarauta a halin yanzu.

Kaura Abdulkadir ne, tsatson Kaura Muhammadu na Banye mahaifin Kaura Abubakar wanda ya sari garin Rimi. ya fito daga daular Fulani.

A lokacin kuriciyarsa ya yi Karatun addinin Islama a wajen Mallam Aminu wanda ke zuwa a gidansu ya koyar da su karatun Al Kur’ani mai Girma da sauran hukunce hukuncen shari’ar Musulunci. Ya shiga Makarantar Elementary da ke Rimi a 1954 zuwa 1957, ya wuce siniya firamare da ke Rafindadi daga 1958 zuwa 1960. daga nan ya wuce makarantar sakandare ta Provicial dake Katsina wadda a halin yanzu ake kira (Government College Katsina) ya kammala
karatun sakandare a 1966.

A shekara ta 1981 Allah ya yi wa dan’uwansa
Kado Dikko rasuwa, don haka ne sai ya nemi
sarautar mahailinsa. Kuma Allah ya tabbatar masa da ita.

Sarkin Katsina Allhaji Dr. Muhammadu Kabir Usman ya nada shi a ranar 24/12/1982 don ya gaji sarautar mahaifinsa, shine Kaura na goma sha ukk (13) da ke sarautar Kauran Katsina CIkin iyalan Muhammadu Na banye Yana da matan aure hudu da ya’ya ashirin da daya (21)

MATAN AURE:

  1. Hajiya Amina (Asabe)
  2. Hajiya Salamatu
  3. Hajiya Binta
  4. Hajiya Wasila

YAYA

  1. Aisha
  2. Late Wakili Usman
  3. Alhaji Aminu Ciroma
  4. Lubabatu
  5. Amina (Kilishi)
  6. Farida
  7. Abba (Tanimu)
  8. Suleiman
  9. Ramatu
  10. Abdulkadir (B.B)
  11. Mubarak
  12. Rabi
  13. Badamasi
  14. Zulai
  15. Fatima
  16. Hamza
  17. Nuhu
  18. (Khalifa) Lawal
  19. Hafsat
  20. Dikko
  21. Usman

MUTANEN DA SUKA YI SARAUTAR KAURAN KATSINA.

1.Kaura Muhammadu Na Banye 1800-1811

  1. Kaura Abubakar (Dan Na Banye)1814-1854
  2. Kaura Usman (Dan Na Banye) 1854-1856
  3. Kaura Isiyaku (Dan Na Banye) 1856-1889
  4. Kaura Halu (Dan Abubakar) 1889-1895
  5. Kaura Wayya (Dan Isiyaku) 1895-1897
  6. Kaura Yusut Dan Usman 1897-1907
  7. Kaura lanimu (Dan Abubakar) 1907-1933
  8. Kaura Abdulkadir (Dan Tanimu)1933-1967
    10 Kaura Mamman (Dan Abdulkadir)1967-1974
  9. Kaura Dikko (Dan lanimu) 1974-1978
  10. Kaura Abdulkadir ll (Dan Dikko)1978-1981
  11. Kaura Nuhu (Dan Abdukadirl) 1982- 2022

Kauran Katsina Alhaji Nunu Abdulkadir mutum ne mai son jama’a, bin hakkin talakawa, mai kaifin hankali da hangen ya kamata, yana da hakuri da daukar shawara.
Yana sha’awar karatun Al Kurani Mai Girma, wasa da doki, kiwo da Noma.

Share

Related

Source: Katsina City News
Via: Zaharadeen Mziag
Previous Post

Katsina, Niger To Represent Nigeria In 5 Nation African U-17 Badminton Championship In Cameroon

Next Post

Dalilin Da Ya Sa Na Jefe Ƴaƴana Biyu Har Lahira, Cewar Wani Mahaifi Da Ya Kashe Ƴaƴansa

Next Post
Dalilin Da Ya Sa Na Jefe Ƴaƴana Biyu Har Lahira, Cewar Wani Mahaifi Da Ya Kashe Ƴaƴansa

Dalilin Da Ya Sa Na Jefe Ƴaƴana Biyu Har Lahira, Cewar Wani Mahaifi Da Ya Kashe Ƴaƴansa

Recent Posts

  • Dr. Dikko sworn in as Governor, takes over from Masari in Katsina State.
  • Tinubu Ya Nada Dele Alake A Matsayin Mai Magana Da Yawunsa
  • In inaugural address, Tinubu preaches unity, commitment to nation-building
  • Jawabin Farko a Matsayin Shugaban Æ™asa: Tinubu ya cire Tallafin Mai gaba É—aya
  • Malam Dikko Umar Radda ya zama sabon gwamnan jihar Katsina

Recent Comments

No comments to show.

Archives

  • May 2023
  • April 2023
  • March 2023
  • February 2023
  • January 2023
  • December 2022
  • November 2022
  • October 2022
  • September 2022
  • August 2022
  • July 2022

Categories

  • Biography
  • City News
  • Condolence
  • English
  • Fasahar zamani
  • Featured
  • General Stories
  • History
  • Interview
  • Kula da Lafiya
  • Labaran Fim
  • Literature
  • News and Analysis
  • News and Reports
  • Photo News
  • Press Release
  • Rubutu da Marubuta
  • Sashen Hausa
  • Sashin Hausa
  • Tarihin Kasar Katsina

Browse by Category

  • Biography
  • City News
  • Condolence
  • English
  • Fasahar zamani
  • Featured
  • General Stories
  • History
  • Interview
  • Kula da Lafiya
  • Labaran Fim
  • Literature
  • News and Analysis
  • News and Reports
  • Photo News
  • Press Release
  • Rubutu da Marubuta
  • Sashen Hausa
  • Sashin Hausa
  • Tarihin Kasar Katsina
  • About us
  • Advertise
  • Privacy Policy
  • Contact

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.

No Result
View All Result
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.