An kawo ma Sarkin Katsina Muhammadu Dikko wannan Kujerar daga Ƙasar Ingila ( England) a shekarar 1907. Busa wannan Kujerar ya zauna yayi Sarautar Katsina tun daga wannan lokacin har lokacin da Allah yayi masa Rasuwa a shekarar 1944, sai bayan ya Rasu aka canzama magajinsa wannan Kujera.
Source:
Katsina City News
Via:
Katsina City News