Advert
Home Sashen Hausa TANTANCE 'YAN TAKARA A PDP: Mai Iyali ya zama Shugaban Kwamitin jin...

TANTANCE ‘YAN TAKARA A PDP: Mai Iyali ya zama Shugaban Kwamitin jin ƙorafi a Jigawa.

TANTANCE ‘YAN TAKARA A PDP: Mai Iyali ya zama Shugaban Kwamitin jin ƙorafi a Jigawa.

A wata takarda da Katsina City News ta gani ta hannun Kwmarat Yusuf Lawal Mai Iyali, an tabbatar masa da wakilcin jam’iyyar sa ta PDP a kwamitin Sauraron korafe-korafen zaben 3-Ad Hoc Delegate

bayan tantance masu neman tsayawa takara a kujeri daban-daban na Najeriya a karkashin jam’iyyar People Democratic Party (PDP).

Mai iyali zai wakilci Jam’iyyar ta PDP a jihar Jigawa d shi da Membobin Kwamitin, Usman Mansir, da Rabi Daniel a matsayin Sakatariyar.

Kwamarat Yusuf Lawal, Amintaccen Jam’iyya PDP ne a jihar Katsina kuma na hannun damar tsohon shugaban Jam’iyyar PDP na jihar kuma mai neman tsayawa takarar Gwamnan Katsina, Hon Yusuf Majigiri.

 

KATSINA CITY NEWShttps://www.katsinacitynews.com
Danjuma Katsina, Dan Jarida, Manazarci, Marubuci, Mamallakin Jaridun KATSINA CITY NEWS, JARIDAR TASKAR LABARAI, THE LINKS NEWS, a karkashin Kamfanin MATASA MEDIA LINKS NIGERIAN LTD

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

KUDENDAN POWER STATION AND MANDO SUBSTATION PROJECT REACHED FINAL STAGE OF COMPLETION #PositivefactsNG

The federal government is working tirelessly to complete Kudendan power station and Mando substation in Kaduna state, the state minister of power Engr. Sale...

MATSALOLIN TSARO: Gwamnatin Zamfara tabawa duk dan jiharta damar Mallakar Bindiga

Gwamnatin Jihar Zamfara Ta Bai Wa Ƴan Jihar Damar Mallakar Bindiga don kare kansu daga harin ƴan bindiga Gwamnatin Zamfara da ke arewa maso yammacin...

NIMET Installs Message Dissemination Platforms At Abuja, Kaduna, P/H Airports #Positivefacts

https://www.facebook.com/101788642037662/posts/pfbid02SkXT7vgAdTkuHz5gW6EaSFt3qZoc4hVMtBMXRMw6SzFv1da5ujPAsEmWyd535tYgl/ Nigerian Meteorological Agency (NiMET) has procured and installed seven automatic message dissemination platforms at Abuja, Kano, Lagos, Maiduguri, Kaduna, Enugu, and Port Harcourt airports. The...

FISHERIES PROJECT CREATES JOBS TO OVER TEN MILLION NIGERIAN #PositivefactsNG

https://www.facebook.com/101788642037662/posts/pfbid0Gc6v3B4e1KT8u7qGbmcMUofbzSaejnB1PTcdjHrBSUaUtQA28bQNeQ3qgLAnhBfzl/The federal government under the leadership of president Muhammadu Buhari, GCFR, has create over ten million jobs to Nigerian through fisheries project, the honourable minister...
%d bloggers like this: