Advert
Home History TAKAITACCEN TARIHIN AIKACE AIKACE DA MARIGAYI WAZIRIN KATSINA ALH MUHAMMADU ZAYYANA IBN...

TAKAITACCEN TARIHIN AIKACE AIKACE DA MARIGAYI WAZIRIN KATSINA ALH MUHAMMADU ZAYYANA IBN ALH AMMAN TAWAT.

An haifi wazirin katsina a cikin shekarar 1874 a nan katsina, kuma Balarabe ne, lokacin da Turawa sukazo kasar hausa, yafara aikin Malamin Hakimin Kankiya cikin shekarar 1905 Zuwa 1908. Daga nan aka kara masa Mukami aka maidoshi Katsina akabashi Ma’aikaci Tsakanin Turawa da Sarki saga 1908 zuwa 1913. Daga nan aka Nadashi Magajin Garin katsina daga 1913 zuwan 1928 inda yayi shekaru 15 yana magajin garin katsina. Daga nan cikin shekarar 1928 Aka Nadashi Wazirin Katsina Lokacin shi wazirin Katsina Haruna an Maidashi Sarkin Kaita sai Aka nada Waziri Zayyana ya rike wannan Sarauta tun zamanin Sarkin katsina Alh Muhammadu Dikko har zuwa Marigayi Sarkin katsina Alh Usman Nagoggo. Sunje Landan tareda Sarkin katsina Alh Muhammadu Dikko cikin Shekarar 1924. A cikin shekarar 1945 an bashi kyautar girmamawa ta kyakkyawan aiki da yayi tareda biyayya cikin aikinsa dayayi tsawon zamanin aikinsa da N A. Yayi Murabus daga aiki Ran 23/6/1954. Allah ya Gafarta masa tareda sauran Musulmai Baki daya.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

NAF begins inquiry into alleged killings of civilians by Airforce pilot

The Nigerian Airforce has begun investigations into the alleged killing of civilians in Kamadougou Yobe State by an Airforce pilot. In a statement on Friday...

Yanzu haka cikin daren nan ‘yan bindiga sun afkawa garin Tangaza

LABARAI DA DUMI-DUMIN SU! Yanzu haka cikin daren nan 'yan bindiga sun afkawa garin Tangaza Labarai da muke samu sun tabbatar da cewa yanzu haka cikin...

Siyasa: PDP tayi watsi da tsagin Aminu Wali ta rungumi Kwankwaso

Siyasa: PDP tayi watsi da tsagin Aminu Wali ta rungumi Kwankwaso Babbar jam'iyyar adawa ta PDP ta sanya ranar gudanar da zaben sabbin shugabanninta na...

Abdulaziz Ganduje ya kai karar mahaifiyarsa Gwaggo EFCC kan batun almundahana

Babban dan Gwamnan Kano, Abdulaziz Ganduje ya maka mahaifiyarsa Hafsat Ganduje gaban hukumar yakibda yiwa tattalin arziki zagon kasa ta EFCC akan zargin da...

Barawon Motar Gwamnati Ya Shiga Hannu A Katsina

Barawon Motar Gwamnati Ya Shiga Hannu A Katsina. Rundunar Yan Sanda ta Jihar Katsina ta samu nasarar chafke wani mai suna Hayatu Bishir da ake...
%d bloggers like this: