Daga Ibrahim M Bawa
Hukumar zaben jihar Katsina wato KTSIEC ta bayyana sunayen zababbun shuwagabannin kananan hukumomin jihar Katsina guda 31 da aka bayyana sakamakon zabensu cikin 34 da aka gudanar da zabensu a ranar Litinin 11 ga watan Afrilun 2022, inda hukumar ta ce dukkaninsu yan jam’iyyar APC ne suka lashe zaben.
Sakataren hukumar zaben jihar Katsina, shi ne ya sa wa takarar dake dauke da sunayen sabbin zababbun shuwagabannin kananan hukumomin jihar Katsina hannu kamar yadda Katsina Media Post News ta gani.
Ga sunayen kamar haka;
1. BAKORI LGA
A. HON ALI MAMMAN – APC
2. BATAGARAWA LGA
HON BALA GARBA TSANNI – APC
3. BATSARI LGA
HON YUSUF MAMMAN IFO – APC
4. BAURE LGA
HON MURTALA ADAMU PELE – APC
5. BINDAWA LGA
HON BADARU MUSA GIREMAWA – APC
6. CHARANCHI LGA
HON IBRAHIM SANI – APC
7. DANDUME LGA
YA’U AHMED NOWA – APC
8. DANJA LGA
HON. RABO TAMBAYA – APC
9. DANMUSA LGA
APC. SANUSI ABBAS DANGI – APC
10. DAURA LGA
11. DUTSI LGA
HON ABDULRAZAQ ADAMU – APC
12. DUTSINMA LGA
13. FASKARI LGA
A. HON MUSA ADO – APC
14. FUNTUA LGA
15 INGAWA LGA
HON LABARAN MAGAJI – APC
16. JIBIA LGA
HON BISHIR SABI’U MAITAN – APC
17. KAFURFI LGA
HON GARBA ABDULLAHI – APC
18. KAITA LGA
HON ENGR. BELLO LAWAL YANDAKI – APC
19. KANKARA LGA
HON ANAS ISAH KANKARA – APC
20. KANKIA LGA
HON MUSA MAIKUDI – APC
21 – KATSINA LGA
Hon Aminu Ashiru Kofar Sauri APC
22. Kurfi LG
Hon Mannir Wurma APC
23 Kusada LG
Hon Hon Rabe Aliyu Mai Gidan Ruwa APC
24. Mai’adua LG
Hon Mamman Na Allahu APC
25 Malunfashi LG
Hon Maharazu Adamu Dayi APC
26 Mani LG
Hon Yunusa M Sani Bagiwa APC
27 Mashi LG
Hon Salisu Kalla APC
28 Matazu LG
Hon Shamsu Muhammad APC
29 Musawa LG
Hon Habibi Abdulkadir APC
30 Rimi LG
Hon Nu’umanu Imam APC
31 Sabuwa LG
Hon Faruq Hayatu APC
32 Safana LG
Hon Kabir Umar APC
33 Sandamu LG
Hon Usman Nalado APC
34 Zango LG
Hon Ahmed Aliyu Babangida APC
A lokacin da hukumar zaben jihar ta fitar da wannan sakamakon zaben ba a kai ga kawo sakamakon zaben kananan hukumomin Daura da Funtua ba, haka kuma hukumar ta KTSIEC ta soke zaben karamar hukumar Dutsinma.
Haka kuma hukumar zaben ta bayyana dukkanin kansilolin jam’iyyar APC da aka gudanar da zabukansu a kananan hukumomin jihar sune suka lashe zaben.