Sunayen Dalibai da malami 42 da aka sace a Jihar Naija

February 17, 2021

Hukumomi a jihar Neja da ke arewacin Najeriya sun ce mutum 42 ‘yan bindiga suka sace bayan sun abka makarantar GSS Kagara a daren Talata.

Gwamna Abubakar Sani Belloya shaida wa manema labarai cewa ɗalibai 27 aka sace da malamai uku da kuma wasu mutanen gari 12.

Bayan sace ɗaliban gwamnan ya sanar da rufe makarantun kwana a ƙananan hukumomin da ke fama da ƙalubalen tsaro.

Gwamnan ya kuma ce ba zai biya kuɗin fansa ba domin karɓo ɗaliban, yayin da rahotanni suka ambato ministan tsaron Najeriya na cewa za su yi amfani da salon da suka bi wajen karɓo ɗaliban makarantar Kankara a jihar Katsina.

Wannan na zuwa bayanƴan bindiga sun sace matafiya mutum 20 a wata motar ɗaukar fasinja ta gwamnatin jihar.

Sunayen Malamai da aka sace:

1. Hannatu Philip

2. Lawal Abdullahi

3.Dodo fodio.

Ma’aikatan makarantar da ba malamai ba da aka sace.

1 MOHAMMED Musa

2.faiza Mohammed.

Iyalan Malaman da aka sace:

1. Christiana Adama

2.faith Adama

3.maimuna suleman

4. Nura isah

5.Ahmad isah

6.khadizat Isah

7mohammed Mohammed

8 aisha isah

9.saratu isah .

Sunayen daliban da aka sace:

1.jamilu ISAH
2. Shem Joshua
3. Abbas Abdullahi
4.isah Abdullahi
5.Ezekeil DANLADI
6 Haliru SHUIBU
7. Mamuda suleman
8.Danzakar DAUDA
9.Abdulsamad sanusi
10.Bashir Abbas
11.Suleman LAWAL
12.abdullahi ADAMU
13.Habakuk Augustine
14.Idris MOHAMMED
15.musa ADAMU
16.Abdulkarim Abdulrahman 17.Abubakar Danjumma
18.abdullahi Abubakar
19.Bashir kamalideen
20. MOHAMMED Salisu
21. Yusuf M Kabir
22. Isah Abdullah makusidi. 23.polineous Vicente
24. Lawal BELLO
25.mohammed k Shehu
26.mubarak sidi
27.Abdulsamad Nuhu.

Sai wanda aka kashe: 1. Benjamin HABILA.

At about 0130 hours, 17/2/2021. Armed Bandits invaded government science college kagara Rafi LGA niger State and kidnapped 27 student, 3 teachers and 12 of there families.

While one student Benjamin HABILA was killed by the BANDITS.

The following Persons are the names of the teachers 1. Hannatu Philip 2. Lawal Abdullahi 3.Dodo fodio . Non teaching staff are 1 MOHAMMED Musa 2.faiza Mohammed . Family members 1. Christiana Adama 2.faith Adama 3.maimuna suleman 4. Nura isah 5.Ahmad isah 6.khadizat Isah 7mohammed Mohammed 8 aisha isah 9.saratu isah . STUDENT LIST 1.jamilu ISAH 2. Shem Joshua 3. Abbas Abdullahi 4.isah Abdullahi 5.Ezekeil DANLADI 6 Haliru SHUIBU 7. Mamuda suleman 8.Danzakar DAUDA 9.Abdulsamad sanusi 10.Bashir Abbas 11.Suleman LAWAL 12.abdullahi ADAMU 13.Habakuk Augustine 14.Idris MOHAMMED 15.musa ADAMU 16.Abdulkarim Abdulrahman 17.Abubakar Danjumma 18.abdullahi Abubakar 19.Bashir kamalideen 20. MOHAMMED Salisu 21. Yusuf M Kabir 22. Isah Abdullah makusidi. 23.polineous Vicente 24. Lawal BELLO 25.mohammed k Shehu 26.mubarak sidi 27.Abdulsamad Nuhu. DECEASED: 1. Benjamin HABILA. (Was shot and killed by the BANDITS in the school premises)

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here