SUNAYE: Wayoyin da manhajar ‘WHATSAPP’ zai daina aiki a kan su

daga ranar Juma’a

Masu mallakin manhajar ‘WhatsApp’ sun sanar cewa daga ranar Juma’a 1 ga Janairun 2021 manhajar WhatsApp zai daina aiki a kan wasu wayoyi.

Kamfanin WhatsApp ya ce zai yi haka ne domin wancakalar da tsofaffi wayoyi da ke aiki da wannan manhaja.

Ga jerin wayoyin:

· Apple iPhone 1-4

· Samsung Galaxy S2

· HTC Desire

· LG Optimus Black

· Motorola Droid Razr

· Duk wani waya da aka yi ya kafin 2010.

· Apple iPhone 4S

· iPhone 5

· iPhone 5S

· iPhone 6

· iPhone 6S

· Samsung Galaxy S3 da sabbi

· Samsung Galaxy Note

· HTC Sensation

· HTC Thunderbolt

· LG Lucid

· Motorola Droid 4

· Sony Xperia Pro da sabbi

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here