Shugaban Sojin Najeriya Ya Haramtawa Direbobi Amfani da Gilashin Mota Mai Duhu Wato Tinted”

Rundunar sojin Najeriya ta bakin shugaban ta Laftanal Janar Faruk Yahaya ya haramtawa dukkan direbobi amfani da gilashin mota mai duhu wato “Tinted” a jikin motar su.

Rundunar ta soji ta bankado wani sirri da ta ce ana shigowa da haramtattun makamai da miyagun kwayoyi ta sirrance a cikin mota idan akwai “Tinted”

Shugaban rundunar ya baiwa jami’an sojin damar cafke duk wani direba komai matsayin shi wanda ke amfani da gilashi mai duhu “Tinted” a jikin motar shi.

Dokar wadda zata farawa a ranar litinin 19/07/2021 wadda za ta dakilar da duk wani shiri ko shigowa da haramtattun kaya ta sirrance.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here