LABARI DA DUMI-DUMIN SA!

“Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Zai Gana da Dukkan Shuwagabannin Kananan Hukumomi a Kasar Nan”

Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai sanya labule da shuwagabannin kananan hukumomi 774 na kasar nan domin tattauna wasu muhimman lamurra.

Ana tinanin shugaba Buhari zai kiran yi shugabannin kananan hukumomin ne a karshen makon nan ko satin dake tafe domin basu damar cin gashin kansu a dukkanin jahohin su dake tarayyar kasar nan.

Miye Ra’ayin Ku?

Jaridar Sokoto

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here