Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Ya Kaddamar Da Muhimmiyar Gadar Sama Ta Dangi Da Ke Jihar Kano.

Gadar sama ta dangi gada ce mai hawa uku kuma irinta ta farko a jihar wadda Gwamnatin Jihar Kano karkashin jagorancin Mai Girma Gwamna Dr. Abdullahi Umar Ganduje take ginawa.

Gadar na daya daga cikin manyan ayyuka da gwamnatin Mai Girma Gwamnan ta kirkiro a zangon mulki ta na biyu domin bunkasa harkar sufuri a birnin da kewaye.

Jihar Kano ta kasace cibiyar Kasuwanci na jahohin Arewacin Najeriya da kuma wasu ƙasashe na yammacin Afirka.

Aminu Dahiru,
SSA Photography 📸
Thursday, 15th July, 2021

NO COMMENTS

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

%d bloggers like this: