Home City News Shugaban INEC ya sauka kafin tabbatar da sake naɗinsa

Shugaban INEC ya sauka kafin tabbatar da sake naɗinsa

Shugaban INEC ya sauka kafin tabbatar da sake naɗinsa

Shugaban INEC ya sauka kafin tabbatar da sake naɗinsa

Shugaban INEC Farfesa Mahmood Yakubu ya naɗa shugaban riƙon ƙwarya na hukumar zaɓe INEC kafin tabbatar da sake naɗinsa da shugaba Muhammadu Buhari ya yi.

Farfesa Yakubu ya miƙa ragamar tafiyar da shugabancin hukumar ga Air Vice Marshal Ahmed Mu’azu mai ritaya kafin a majalisar dattawa ta tabbatar da naɗin shi.

Wa’adin shugabancinsa ya kawo ƙarshe ne a ranar 9 ga watan Nuwamban 2020, kuma Farfesa Yakubu ya ce bai dace ya ci gaba da jagorantar hukumar kafin tabbatar da shi da kuma sake rantsar da shi.

A ranar 27 ga watan Oktoba ne shugaba Buhari ya sanar da sake naɗa Farfesa Yakubu a matsayin shugaban INEC a wa’adi na biyu.

Social embed from twitter

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

Salihu Tanko Yakasai na hannunmu – DSS

Salihu Tanko Yakasai na hannunmu - DSS Rundunar 'yan sandan farin kaya ta DSS ta tabbatar da kama Salihu Tanko Yakasai, tsohon mai taimaka wa...

Ansako ɗaliban makarantar Kagara da aka sace

GSC Kagara: An sako mutum 41 da aka sace a makarantar Kagara ta Jihar Neja An sako ɗaliban makarantar Kagara da malamansu da ma'aikata guda...

PRESS RELEASE ; GANDUJE SACKS MEDIA AIDE

PRESS RELEASE GANDUJE SACKS MEDIA AIDE Governor Abdullahi Umar Ganduje of Kano state has relieved his Special Adviser on Media, Salihu Tanko Yakasai of his appointment...

KANO STATE POLICE COMMAND DIARY 26/02/2021

KANO STATE POLICE COMMAND DIARY 26/02/2021 7 DAYS ACHIEVEMENTS OF CP SAMA'ILA SHU'AIBU DIKKO, fsi IN KANO STATE ... As 9 Kidnapping Suspects, 8 Armed Robbery...

Bamu da Adalci, Dole ne mu cire batun Siyasa idan ba Haka ba Muna gidajenmu zamu Hallaka ~Inji Atiku Abubakar..

Bamu da Adalci, Dole ne mu cire batun Siyasa idan ba Haka ba Muna gidajenmu zamu Hallaka ~Inji Atiku Abubakar.. Tsohon mataimakin Shugaban Kasa Atiku...
%d bloggers like this: