Shugaba Muhammadu Buhari na jagorantar taron kwamitin tsaro na kasa a fadarsa ta Aso Rock da ke Abuja.

Mataimakin Shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ma’aikatan fadar Shugaban kasa, ministoci da shugabannin tsaro duk sun hallara a taron.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here