SHUGABA BUHARI YA YABA WA AMINU DANTATA MAI SHEKARU 90, YA BAYYANA SHI A MATSAYIN BABBAN DAN KASUWA ABIN KOYI.

Fassara: Hon. Buhari Sallau Hadimin Shugaban kasa Muhammadu Buhari Bangaren Rediyo da Talabijin.

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya taya murna ga mashahurin Dan kasuwan Kano, Alhaji Aminu Dantata, bisa bikin zagayowan ranan haihuwan sa shekara 90, a ranan 19 ga watan Mayun shekaran 2021.

A cikin sako zuwa gare shi Shugaba Buhari yace:

“Tarihin iyalan Dantata abun ishara ne kuma mai kyau. iyali da tun farko sukenan, amma sun canza sun saka kansu cikin kasuwanci sun yi nasara ta hanyan kaya aiki tukuru, hangen nesa da kuma kafiya.

“bada ka taba tafiya ta hanyan tarihi na Dantata ba tare da ka kasance ka yaba daga kasuwanci na ruhu da ta yadda suka gina harsashen mahaifin su daga karfi zuwa karfi.”

Shugaban kasa ya yaba wa Aminu Dantata bisa gudanarwan sa na fasaha da kuma gudanar da kasuwanci a matsayin aiki zuwa ga al’umma ta hanyan aikin taimako.

Malam Garba Shehu:
Babban Mai Tallafawa Shugaban kasa A Kafofin Watsa Labarai da Wayar da kan Jama’a.
19, ga watan Mayun shekarar 2021.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here