SHEMA YA JAGORANCI TARON KADDAMAR DA KWAMITIN DATTAWA DA KOKAS NA JAM’IYYAR PDP KATSINA

SHEMA YA JAGORANCI TARON KADDAMAR DA KWAMITIN DATTAWA DA KOKAS NA JAM’IYYAR PDP KATSINA

Comrade Mai Iyali

Da safiyar yau ne maigirma Jagoran jam’iyyar PDP na jihar katsina H.E Barr. Ibrahim Shehu Shema Con. (Sarkin Yakin Hausa) Ya jagoranci kaddamar kwamitin Dattawan jam’iyyar PDP da kwamitin Kokas na jam’iyyar PDP katsina a babban Dakin taro na helkwatar PDP katsina, Tare dashi akwai Dantakarar Gwamnan katsina 2019 Maigirma Sen. Yakubu Lado Danmarke, Maigirma Zabebben Shugaban Jam’iyyar PDP na jihar katsina Hon.Salisu Yusuf Majigiri (Garkuwan Gabas Katsina),

Alhaji Labo Tarka, Hon Murtala Shehu Musa Yar’adua, Hon. Rabi’ Gambo Bakori,Hon.Hamisu Gambo Dan lawan, Hon Bashir Tanimu Dutsin-ma, Hon.Ibrahim Lawal Dankaba, Mal Kabir Mai wada Daudawa, Hon.Shehu Inuwa Imam, Hon Ibrahim Sayyadi, Hon. Aminu Chindo, Hon Sada Mai Goro Tsanni, Hon. Mustapha Shehu Musa Yar’adua, Hon. Garba Shehu Matazu, Hajiya Habi Musa Yar’adua, Hon. Surajo Aminu Makera, Hon. Zaharadden Mazoji, Hon. Abdul Sule Dan jaura, Hon. Murtala Shehu, Hon. Ja’afar Aliyu Malumfashi, Sule Musa Yar’adua, Shaikh Lawal Mani Gambarawa, kwamitin gudanarwa na jam’iyyar PDP ta katsina, shiyoyin Daura, Funtua, Katsina ta tsakkiya, Kananan hukomomi hade Masoya da magoya bayan jam’iyyar PDP na jihar katsina

Yayin wannan zaman An bayyana Hon. Salisu Yusuf Majigiri matsayin Chairman na Kokas kwamiti Sai kuma Alh. Namadi Dankama matsayin Chairman kwamitin Dattawa, Hon. Aliyu Haruna Jani Sakataran kwamitin Dattawan jam’iyyar PDP ta jihar katsina Bayan nan kuma shuwagaban nin Sun tattauwa muhimman batutuwa wanda zasu ciyar da jam’iyyar PDP ta jihar katsina gaba a dukkan zabu kan da muke fuskanta

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here