Advert
Home Sashen Hausa Shekarau ba uban Gidana bane A siyasa ,,,, Abokin Siyasa Tane Kawai...

Shekarau ba uban Gidana bane A siyasa ,,,, Abokin Siyasa Tane Kawai ,, Cewar Musa Iliyasu Kwankwaso…

Ni Bana Adawar Cikin Gida Amma Duk layin Dayake Na Gaskiya Shinake bi Kuma Layina Shine Abdullahi Abbas,,, Cewar Musa iliyasu Kwankwaso,

Saidai Yayi tsokaci Akan Yadda Wasu Suke Cewar Yayiwa Shekarau Butulci ,,, Musa iliyasu Kwankwaso Yace Shekarau ba Uban gidansa bane Ballantana A Dinga Cewar Yayimai Butulci,

Musa iliyasu Yaci Gaba Dacewa Mun taimakawa Shekarau Yaci Zabe Primary Election Haka Secondary Election Sannan Yaci Gwamna Kuma Muka Dinga Yimai biyayya Bawai Don Yana Matsayin Uban gidana ba ,, Kawai Sai don Shine jagora,,,

Hakama Yanzu Jagoranci ALLAH yabawa Ganduje Kaga Kenan Ya Kamata Muyimai biyayya Domin Ciyar Da jihar Kano Gaba Kada idonmu Ya Rufe Muce Lallai Sai An Mana Biyayya Kamar Yadda Akai Mana Lokacin Muna Kan Shugabanci Wannan Ba Dai Dai bane Cewar Musa iliyasu Kwankwaso,,,,

KATSINA CITY NEWShttps://www.katsinacitynews.com
Danjuma Katsina, Dan Jarida, Manazarci, Marubuci, Mamallakin Jaridun KATSINA CITY NEWS, JARIDAR TASKAR LABARAI, THE LINKS NEWS, a karkashin Kamfanin MATASA MEDIA LINKS NIGERIAN LTD

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

THE BUHARI ADMINISTRATION SUPPORTS THE LAGOS STATE RAILWAY PROJECT!

https://www.facebook.com/101788642037662/posts/232549375628254/

Kotu ta rushe shugabacin jam’iyar APC ɓangaren Ministan Ilimi, Adamu Adamu a Bauchi

Babbar kotu a Jihar Bauchi ta rushe shugabacin Babayo Ali Misau na jam'iyar APC a jihar. Rahotanni sun baiyana cewa shi dai Misau yaron Ministan...

2023: Don’t Allow Politicians to Use You, Atiku Group Tells Youths

2023: Don’t Allow Politicians to Use You, Atiku Group Tells Youths editorDecember 5, 2021 4:50 Pm Francis Sardauna in Katsina Ahead of the 2023 general election, the...

‘Yan Bindiga Sun Tsananta Kai Hare-hare Akan Hanyar Gusau Zuwa Shinkafi

Daga Dauda Umar Januhu 'Yan Bindiga a jihar Zamfara suna cigaba da kai zafafan hare-hare tare da sace mutane akan babbar hanyar da ta tashi...

DSS sun kama Janar Dambazau a Kano…

DSS sun kama Janar Dambazau a Kano Jami'an Ƴan sandan Farin Kaya, DSS sun kama Janar Idris Dambazau, Shugaban Hukumar Kare Haƙƙin mai Sayan Kaya...