Advert
Home Sashen Hausa Shekara 120 rabon da asamu adadin ƙuri'ar da aka jefa bana a...

Shekara 120 rabon da asamu adadin ƙuri’ar da aka jefa bana a Amurka

Shekara 120 rabon da asamu adadin ƙuri’ar da aka jefa bana a Amurka

.

Sama da Amurkawa miliyan 160 suka fito jefa ƙuri’a a zaɓen shugaban ƙasa, wannan adadi shi ne mafi yawa na ‘yan ƙasar da suka fito jefa ƙuri’a a shekaru 120 da suka gabata, kamar yadda aka ƙididdige yayin zaɓen.

A 1900, Shugaban Amurka ɗan Jam’iyyar Republican William McKinley ya kayar da abokin karawarsa na Jam’iyyar Democrat William Jennings Bryan inda aka samu kashi 73.7 cikin 100 na masu zaɓe suka fito jefa ƙuir’a.

A wannan shekarar kuma kashi 66.9 cikin 100 na masu zaɓe ne suka fito don jefa ƙuri’a.

A bana dai, masu sa ido kan zaɓe sun yi hasashen za a samu mutane da yawa da za su fito jefa ƙuri’a tun bayan da aka sanar da cewa wasu za su yi zaɓe ta hanyar aika wasiƙa ta akwatin gidan waya sakamakon annobar korona.

KATSINA CITY NEWShttps://www.katsinacitynews.com
Danjuma Katsina, Dan Jarida, Manazarci, Marubuci, Mamallakin Jaridun KATSINA CITY NEWS, JARIDAR TASKAR LABARAI, THE LINKS NEWS, a karkashin Kamfanin MATASA MEDIA LINKS NIGERIAN LTD

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

WHAT SECTORS OF THE GLOBAL ECONOMY DID NIGERIA ENGAGE MORE IN LAST YEAR?

WHAT SECTORS OF THE GLOBAL ECONOMY DID NIGERIA ENGAGE MORE IN LAST YEAR? #PositiveFactsNG This infograph below shows us what sectors of the global economy Nigerian...

NEW INFRASTRUCTURE FOR THE NIGERIAN NAVAL BASE IN AKWA IBOM STATE!

https://www.facebook.com/101788642037662/posts/257872623095929/