Advert
Home Sashen Hausa Sharrin Satar Dubu goma aka laƙamani, shiyasa na nemi kashe kaina- Inji...

Sharrin Satar Dubu goma aka laƙamani, shiyasa na nemi kashe kaina- Inji Matashin da ya hau karfen Sabis

Wannan Matashin Da Kuke Gani Sunanshi Umar, Shine Wanda Yahau Karfen Service, Jiya A Jihar Gombe Tun Karfe 9 Na Safe Har Sai Karfe 3 Na Yamma Aka Samu Damar Sauko Dashi Kasa

Daga Comr Abba Sani Pantami

Matashi Umar yayi ikirari rashin saukowarshi har sai an cika mishi burikanshi kamar haka;
1, “Bazai sauko ba sai an mishi Aure”
2, Bazai sauko ba, har sai an hada mishi Naira Miliyan 2.
3, Bazai sauko ba, har sai gwamnan jihar Gombe yazo wajan.
4, Daga karshe ya bayyana cewa sharrin satar 10,000 aka laka mishi shiyasa yahau karfen service din.

Wa yan nan sune abubuwan da matashin yayita ikirari kafun a samu damar sauko dashi.

Tun bayan da aka samu damar sauko dashi, jami’ai suka wuce dashi Asibiti domin a duba kwakwalwarshi domin a tabbatar da sahihancin kafiyarshi.

A gefe guda kuma tuni shugaban hukumar GOGIS na jihar Gombe Dakta Kabiru Usman yasha alkawashin yiwa matashin Aure, matukar iyayanshi sun amince.

A yayin tattaunawar da DAILY NEWS HAUSA tayi da mutane da dama dake zaune a anguwan kowa da irin shaidar da yake bayarwa game da lafiyar matashin.

Zamu jira zuwa lokacin da zaa kammala fitar da sahihancin lafiyar matashin bayan gwajin da aka mishi kafun musan menene gaskiyar abunda ke damunshi.

DAILY NEWS HAUSA

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

Shugaba Buhari ya nemi kasashen duniya su yafewa Najeriya bashin da suke binta

A yayin da yake gabatar da jawabi a zauren majalisar dinkin duniya a ranar Juma'a. Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya nemi manyan kasashen duniya...

Bangaren aikin jarida na H.U.K Poly sun yaye kwararrin ‘yan social media a Katsina

Bangaren aikin jarida na H.U.K Poly sun yaye kwararrin ‘yan social media a Katsina Saifullahi Kuraye‎ September 24, 2021 2 min read Bangaren aikin jarida na...

Hukumar Hana Fasa ƙwabri ta ƙasa wato Custom ta ƙwato Babura Ɗari Biyu da Biyu a Jihar Katsina…

Shugaban Hukumar Ƙwastam na Jihar Katsina Mr. Chedi ne ya bayyana hakan ne a Yau Juma'a cewa tsakanin watan Agusta zuwa Satumba Hukumar ta...

Dan Najeriya ya fiye tsogwami: da ₦500 kacal sai aci a ƙoshi……Inji farfesa Segun Ajibola

Da Naira Dari Biyar ( 500 ) kacal Zaka Iyaci Ka Koshi a Najeriya, Cewar Wani Farfesa, Masanin Tattalin arziki... Tsohon shugaban kwalejin ma'aikatan bankin...

Rail project will not displace host communities-FG

Radio Nigeria The Federal Ministry of Transport and that of Environment have given assurance to residents along the proposed stretch of land demarcated for the...
%d bloggers like this: