Advert
Home Sashen Hausa SHARI AR SHEMA DA EFCC TA KOMA KADUNA

SHARI AR SHEMA DA EFCC TA KOMA KADUNA


Muazu Hassan  @Katsina City News
An mayar da shari ar tsohon gwamnan katsina Alhaji Ibrahim shema da hukumar efcc akan kudin sure p zuwa babbar kotun tarayya dake Kaduna.
Wannan Shari ar hukumar efcc ta shigar da ita,a madadin gwamnatin jahar katsina akan kudin sure p sama da naira bilyan biyar.
Sakamakon an chanza alkaliyar Hajiya hadiza Shagari wadda ke Shari ar zuwa Kaduna. Wannan ya Sanya ita ma Shari ar aka mayar da ita zuwa kotun ta dake Kaduna.
Majiyarmu tace har anyi musayar takardun dauke Shari ar daga katsina zuwa Kaduna a tsakanin kotunan guda biyu.
Yanzu abin da ya rage,Sanya ranar da za a cigaba da sauraren Shari ar a kotun tarayya dake Kaduna.
Katsina citynews
Www.katsinacitynews.com
Jaridar taskar labarai
Www.jaridartaskarlabarai.com
The links news
Www.thelinksnews.com
07043777779 08137777245

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

ADMISSION FORM IS AVAILABLE @ SILICON HEIGHT INTERNATIONAL COLLEGE KATSINA.

SILICON HEIGHT INTERNATIONAL, SCHOOL WISHES TO INFORM THE GENERAL PUBLIC THAT,THE SALE OF FORMS INTO NURSERY, PRIMARY AND SECONDARY IS STILL ONGOING. THE SCHOOL...

Gwamna Aminu Bello Masari ya buɗe taron shuwagabannin Majalisun jihohin Najeriya a Katsina…

Mai girma Gwamnan Jihar Katsina ya bude taron shugabannin majalisun Dokokin Jihohin Najeriya (36) a kwata na uku, da Jihar ta dauki bakunci. Taron da...

Jihar Katsina ta amshi bakuncin Kakakin majalisun Dokokin Jihohin kasar (36).

A cikin shirye, shiryen gudanar da Babban taron Kungiyar wanda ta sabayi lokaci bayan lokaci, domin tattauna al'amurran da suka shafi kasa. Taken taron na...
%d bloggers like this: