• About us
  • Advertise
  • Privacy Policy
  • Contact
Katsina City News
Advertisement
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta
No Result
View All Result
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta
No Result
View All Result
Katsina City News
No Result
View All Result
Home Sashin Hausa

Dandalin WhatsApp Ya Raba Wa Mabukata Kayan Abinci Na Sama Da Naira Miliyan 5 A Katsina

Katsina City News by Katsina City News
April 18, 2023
in Sashin Hausa
0
Dandalin WhatsApp Ya Raba Wa Mabukata Kayan Abinci Na Sama Da Naira Miliyan 5 A Katsina
0
SHARES
3
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Aliyu Sale. @ katsina city news

Wata gidauniya da ke karkashin wani Dandalin WhatsApp mai suna KATSINA CITY NEWS, sun tattara kudade har Naira miliyan biyar da dubu dari daya da sha bakwai, inda suka rika taimakon mabukata a lokacin Azumin watan Ramadan.

Dandalin na WhatsApp wanda na ‘yan Jihar Katsina da suka fito daga mabambantan jam’iyyun siyasa da ra’ayoyi daban-daban, sun hadu karkashin inuwa daya domin ci gaban Jihar Katsina.

Kwamitin na Azumi, wanda Dandalin ya kafa yana karkashin shugabancin Alhaji Lawal Aliyu Daura mni, tsohon Shugaban Ma’aikata na Jihar Katsina, yana da membobi kamar haka:- Hajiya Mariya Abdullahi Bakori, Alhaji Ibrahim Ahmad Katsina, Alhaji Lawal Rufa’i Safana, Alhaji Dauda Kurfi, Hajiya Murja Saulawa, Barista Ahmad Danbaba Batsari. Alhaji Muntari Lawal Kofar Soro, Alhaji Hamza Yunusa Jibia, SSA Sabo Musa Hassan da sauran su.

Wannan ita ce shekara ta hudu da wannan kwamitin ke aikin sa duk lokacin Azumin watan Ramadan.

A bana 2023, kwamitin ya bai wa gidajen mabukata 500 abinci da kudin cefane. Kowane gida ya samu shinkafa, garin masara, taliya, magi da man girki da kuma dan kudin cefane.

Kwamitin ya sako matasa bakwai daga gidan yari bayan ya biya masu ‘yan kananan tara, ya kuma biya wa mata 20 kananan tara na bashi da aka kai su kotu a kai.

Kwamitin ya kuma rika kai abinci dafaffe a gidan baki da asibiti domin marasa lafiya da akan kawo daga karkara ba su da kowa a cikin Katsina.

Kudaden da ake wannan aikin, ‘yan Dandalin da ke WhatsApp mai suna KATSINA CITY NEWS ne ke tattarawa a tsakaninsu. Mai Naira dubu daya, wani dubu 100, har sama da haka. Da haka ake tattara kudin ana wannan aikin da su.

Muhammad Danjuma shi ne mawallafin jaridun yanar gizo na KATSINA CITY NEWS da mujjalar KATSINA CITY NEWS, Shi ne wanda ya kirkiri dandalin a shekarar 2015, kuma ya tattara mutane daban-daban ‘yan Katsina domin musayar labarai da tattauna abin da ya shafi Jihar Katsina da kasa baki daya.

Kuma dandalin ya sha kai dauki na kudi ga ibtilaoi daban-daban a Katsina.
Katsina city news
@ Www.katsinacitynews.com
Jaridar taskar labarai
@ www.jaridartaskarlabarai
The links news
@ www.thelinksnews.com
07043777779 email: katsinacitynews@ Www.katsinacitynews.com

Share

Related

Source: Katsina City News
Via: Katsina City News
Previous Post

Za a yi Azumin watan Ramadan sau biyu a shekarar 2030..

Next Post

THE BIOGRAPHY OF LATE IBRAHIM COOMASIE IS ON PROGRESS.. says Dr Aliyu Idris funtua

Next Post
THE BIOGRAPHY OF LATE IBRAHIM COOMASIE IS ON PROGRESS.. says Dr Aliyu Idris funtua

THE BIOGRAPHY OF LATE IBRAHIM COOMASIE IS ON PROGRESS.. says Dr Aliyu Idris funtua

Recent Posts

  • Nigeria Loses 965 Soldiers, Policemen To Boko Haram, IPOB In 2 Years
  • Gbajabiamila ya gode wa Tinubu bisa naÉ—a shi shugaban ma’aikata
  • Tinubu ya jajanta wa Indiya kan hatsarin jiragen Æ™asa
  • Hajj 2023: Azman begins airlift of pilgrims Today
  • Hajj Airlift: NAHCON Airlift 14,000 pilgrims in 33 flights operations, set up back up plans

Recent Comments

No comments to show.

Archives

  • June 2023
  • May 2023
  • April 2023
  • March 2023
  • February 2023
  • January 2023
  • December 2022
  • November 2022
  • October 2022
  • September 2022
  • August 2022
  • July 2022

Categories

  • Biography
  • City News
  • Condolence
  • English
  • Fasahar zamani
  • Featured
  • General Stories
  • History
  • Interview
  • Kula da Lafiya
  • Labaran Fim
  • Literature
  • News and Analysis
  • News and Reports
  • Photo News
  • Press Release
  • Rubutu da Marubuta
  • Sashen Hausa
  • Sashin Hausa
  • Tarihin Kasar Katsina

Browse by Category

  • Biography
  • City News
  • Condolence
  • English
  • Fasahar zamani
  • Featured
  • General Stories
  • History
  • Interview
  • Kula da Lafiya
  • Labaran Fim
  • Literature
  • News and Analysis
  • News and Reports
  • Photo News
  • Press Release
  • Rubutu da Marubuta
  • Sashen Hausa
  • Sashin Hausa
  • Tarihin Kasar Katsina
  • About us
  • Advertise
  • Privacy Policy
  • Contact

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.

No Result
View All Result
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.