An yi wa samarin yankan ragon ne a wata gona a safiyar Lahadi
Wasu da ba a san ko su wane ba sun yi wa wasu samari biyu yankan rago a Karamar Hukumar Bassa ta Jihar Fila.
Shugaban Kungiar makiyaya Mietti Allah (MACBAN) na karamar hukumar, Ya’u Idris, ya bayyana wa wakilinmu cewa an yi wa matasan yankan rago ne a wata gona a safiyar Lahadi.
Source:
Daily Trust
Via:
Katsina City News