• About us
  • Advertise
  • Privacy Policy
  • Contact
Katsina City News
Advertisement
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta
No Result
View All Result
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta
No Result
View All Result
Katsina City News
No Result
View All Result
Home Sashin Hausa

An Sako Tsohon Mataimakin Gwamnan Nasarawa Da Aka Yi Garkuwa Da Shi

Katsina City News by Katsina City News
April 10, 2023
in Sashin Hausa
0
An Sako Tsohon Mataimakin Gwamnan Nasarawa Da Aka Yi Garkuwa Da Shi
0
SHARES
6
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

’Yan bindiga sun sako tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Nasarawa, Farfesa Onje Gye-Wado wanda suka yi garkuwa da shi.

Majiyar Focus News Hausa, Aminiya ta ruwaito cewa ’yan bindigar sun sako shi ne kafin wayewar garin Litinin bayan sun karbi kudin fansa daga hannun iyalansa.

A ranar Alhamis ne ’yan bindiga suka kutsa gidan Farfesa Gye-Wado da karfin tsiya suka yi awon gaba da shi.

Daga baya suka bukaci a biya su kudin fansa Naira miliyan saba’in, amma iyalansa suka yi ta tattaunawa da su tare da neman ragi.

Wani daga cikin iyalansa ya bayyana cewa kudin fansar da aka biya ya kusa Naira miliyan hudu.

Ya ce ’yan bindigar “sun karbi kudin fansar ne da kuma katin waya na Naira dari biyu ne a kusa da Makarantar Sakandaren Dutsen Mada kafin daga baya suka sako shi daga maboyarsa da ke kusa da Tsaunin Mada da Nasarawa Eggon.”

Daga nan ne aka wuce da shi zuwa Fadar basaraken Wamba, Oriye Rindre, Mai Shari’a Lawal Musa Nagogo.

Share

Related

Source: Facus News
Via: Katsina City News
Previous Post

Auto Crashes Claim 385 Lives In 3 Months. -Daily Trust

Next Post

Karancin Kudi: Da Sauran Rina A Kaba — Masana

Next Post
Karancin Kudi: Da Sauran Rina A Kaba — Masana

Karancin Kudi: Da Sauran Rina A Kaba — Masana

Recent Posts

  • Hajj 2023: Azman begins airlift of pilgrims Today
  • Hajj Airlift: NAHCON Airlift 14,000 pilgrims in 33 flights operations, set up back up plans
  • Hajj 2023: Plateau pilgrims “stranded’ over “failure to remit funds” for Hajj officials
  • Abin da aka tattauna a taron Tinubu da gwamnonin Jam’iyyar APC
  • Makkah service providers pledges ‘memorable’ Hajj 2023 for Nigerian pilgrims

Recent Comments

No comments to show.

Archives

  • June 2023
  • May 2023
  • April 2023
  • March 2023
  • February 2023
  • January 2023
  • December 2022
  • November 2022
  • October 2022
  • September 2022
  • August 2022
  • July 2022

Categories

  • Biography
  • City News
  • Condolence
  • English
  • Fasahar zamani
  • Featured
  • General Stories
  • History
  • Interview
  • Kula da Lafiya
  • Labaran Fim
  • Literature
  • News and Analysis
  • News and Reports
  • Photo News
  • Press Release
  • Rubutu da Marubuta
  • Sashen Hausa
  • Sashin Hausa
  • Tarihin Kasar Katsina

Browse by Category

  • Biography
  • City News
  • Condolence
  • English
  • Fasahar zamani
  • Featured
  • General Stories
  • History
  • Interview
  • Kula da Lafiya
  • Labaran Fim
  • Literature
  • News and Analysis
  • News and Reports
  • Photo News
  • Press Release
  • Rubutu da Marubuta
  • Sashen Hausa
  • Sashin Hausa
  • Tarihin Kasar Katsina
  • About us
  • Advertise
  • Privacy Policy
  • Contact

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.

No Result
View All Result
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.