• About us
  • Advertise
  • Privacy Policy
  • Contact
Katsina City News
Advertisement
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta
No Result
View All Result
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta
No Result
View All Result
Katsina City News
No Result
View All Result
Home Sashen Hausa

“Zanyi amfani da kujerar da Allah ya bani wajen raya yankunan mu na Karkara. -Danlami Kurfi

admin-admin by admin-admin
August 30, 2022
in Sashen Hausa
0
“Zanyi amfani da kujerar da Allah ya bani wajen raya yankunan mu na Karkara. -Danlami Kurfi
0
SHARES
36
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Hon. Danlami Muhammad Kurfi, da ya samu mukamin Board Chairman Rural Electrification Agency (REA)  wato Shugaban Hukumar kula da samar da wutar lantarki a Karkara ta Najeriya. Wanda Shugaba Muhammadu Buhari ya bashi a satin da ya gabata.

Danlami yayi godiya ga Shugaba Muhammadu Buhari akan damar da ya bashi, yace “Insha Allahu zanyi amfani da wannan damar a karkashin Ofishina inga na samarwa yankunan Karkara, duk wani abu da yake dama hakkin Ofishinana ne,” yace ko babu komai dama ni daga karkara na fito kuma nasan matsalolinta, Kurfi ya bayyana irin yanda aka bar yankunan karkara a baya wajen ababen More rayuwa, yace shiyasa ma ake samun masu garkuwa da mutane a cikinsu.

Hon. Kurfi yayi wannan bayanin ne a lokacin da ya gayyaci Shuwagabannin jam’iyyar APC na mazabarsa ta Barkiya Ward, a Karamar hukumar Kurfi, domin tattauna wasu al’amura da suka shafi APC na cikin gida, Injishi.

Danlami ya jajanta game da matsalar tsaro da yace a satin da ya gabata ya samu labarin masu garkuwa da mutane sun shiga garin na Barkiya da wasu Unguwanni makwafa, inda yace, abinda ke gabanmu a halin yanzu shine addu’a, saboda ba magana bace ta wata jam’iyya a’a al’amari ne da ke bukatar sa ido da addu’a. A karshe Danlami kurfi ya kara tabbatar ma ‘Yan uwansa na mazabar Barkiya a Æ™arÆ™ashin jagorancin shuwagabannin Jam’iyyar APC na Barkiya Ward cewa duk wani tallafi ko wane irine da zai samar da tsaro a yankin a shirye yake dama yanayi, kuma zai kara. Chairman na APC Barkiya Ward yayi godiya da irin gudummawar da Hon. Danlami Kurfi yake basu a matsayinsu na ‘Ya’yan jam’iyyar APC, kuma yasha Alwashin jajircewa domin samar da kyakkyawan hadin kai a tsakanin’ya’yan jam’iyyar. Daga karshe tsohon Kansilan riko na Barkiya Ward yayi karin haske akan ire-iren ayyukan Alkhairi da Danlami Kurfi yake yi masu, kuma sunyi godiya da tayashi murna bisa wannan mukami babba a Najeriya da Allah ya bashi. Angudanar da taron na sada zumunci ga ‘yan mazabar ta Barkiya a Dakin taro na HAYATT REGENCY dake bayan ofishin Nigerian Security and Civil Defence a garin Katsina. Ranar Litinin 29 ga watan Agusta 2023.

Wajen taron masu ruwa da tsaki na jam’iyyar APC daga mazaÉ“ar Barkiya ta Æ™aramar hukumar Kurfi
Share

Related

Source: Katsina City News
Via: Zaharadeen Mziag
Previous Post

DR. BISHIR GAMBO SAULAWA: YABON GWANI YA ZAMA DOLE — Maiwada Dammallam

Next Post

“Mata kaso Saba’in cikin dari (70%) suna aje Bidiyon tsiraicinsu a Wayoyin su. -Safara’u Kwana casa’in-

Next Post
“Mata kaso Saba’in cikin dari (70%) suna aje Bidiyon tsiraicinsu a Wayoyin su. -Safara’u Kwana casa’in-

"Mata kaso Saba'in cikin dari (70%) suna aje Bidiyon tsiraicinsu a Wayoyin su. -Safara'u Kwana casa'in-

Recent Posts

  • Tinubu To Rechannel Funds Into Education, Healthcare, Others
  • Dr. Dikko sworn in as Governor, takes over from Masari in Katsina State.
  • Tinubu Ya Nada Dele Alake A Matsayin Mai Magana Da Yawunsa
  • In inaugural address, Tinubu preaches unity, commitment to nation-building
  • Jawabin Farko a Matsayin Shugaban Æ™asa: Tinubu ya cire Tallafin Mai gaba É—aya

Recent Comments

No comments to show.

Archives

  • May 2023
  • April 2023
  • March 2023
  • February 2023
  • January 2023
  • December 2022
  • November 2022
  • October 2022
  • September 2022
  • August 2022
  • July 2022

Categories

  • Biography
  • City News
  • Condolence
  • English
  • Fasahar zamani
  • Featured
  • General Stories
  • History
  • Interview
  • Kula da Lafiya
  • Labaran Fim
  • Literature
  • News and Analysis
  • News and Reports
  • Photo News
  • Press Release
  • Rubutu da Marubuta
  • Sashen Hausa
  • Sashin Hausa
  • Tarihin Kasar Katsina

Browse by Category

  • Biography
  • City News
  • Condolence
  • English
  • Fasahar zamani
  • Featured
  • General Stories
  • History
  • Interview
  • Kula da Lafiya
  • Labaran Fim
  • Literature
  • News and Analysis
  • News and Reports
  • Photo News
  • Press Release
  • Rubutu da Marubuta
  • Sashen Hausa
  • Sashin Hausa
  • Tarihin Kasar Katsina
  • About us
  • Advertise
  • Privacy Policy
  • Contact

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.

No Result
View All Result
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.