@ katsina city news
Gwamnan katsina ya sallami kwamishinan ayyukan jahar katsina Alhaji Tasiu Dahiru Dandagoro da kuma shugaban hukumar Alhazai ta jahar katsina Alhaji Yusufu Barmo..da babban sakatare a ma aikatar gona da Albarkatun kasa ta jahar katsina Alhaji Aminu Waziri. Da Hajiya Fatima Muhammad babbar sakatariya a hukumar cigaban muradin Karni ta kasa.hajiy a Fatima Ahmed.
A wata takarda da sakataren gwamnatin jahar katsina Alhaji Muntari lawal ya Sanya ma hannu yace wadanda aka sallama su mika makublin Ofis da kayan ofis ga ofis mafi girman mukami a ofis nasu.
Takardar sallamar bata bayar da wani dalili ba.