• About us
  • Advertise
  • Privacy Policy
  • Contact
Katsina City News
Advertisement
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta
No Result
View All Result
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta
No Result
View All Result
Katsina City News
No Result
View All Result
Home Sashen Hausa

YANZU-YANZU: IPMAN ta umarci mambobinta da su rufe gidajen mai

Katsina City News by Katsina City News
February 7, 2023
in Sashen Hausa
0
YANZU-YANZU: IPMAN ta umarci mambobinta da su rufe gidajen mai
0
SHARES
21
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Kungiyar dillalan man fetur mai zaman kanta ta ƙasa, IPMAN, ta umarci mambobinta da su dakatar da duk wasu ayyuka a fadin kasar.

A wata sanarwa da shugaban kungiyar ta IPMAN, Mohammed Kuluwu ya sanyawa hannu a yau Talata, an kuma umarci ‘yan kasuwar da su dakatar da biyan kudaden dakon man fetur da su ka fito daga tushe har sai an sanar da su.

Kungiyar ta ce shawarar ta biyo bayan “matsanancin halin da ake ciki yayin da ya ke shafar yadda mu ke samar da man da siyar da cikin asara (sic) da kuma matakin da hukumar ta dauka na tursasa su sayar da man a kan sabon farashi wanda hakan ya sa su ke samun faduwa,”.

Share

Related

Source: Daily Nigerian
Via: Katsina City News
Previous Post

“Muna sa ran Man Fetur zai wadata Kwanannan” -Alhaji Abdun Mallama”

Next Post

Ɗalibai 285 ne su ka fita da sakamako mafi girma a BUK

Next Post
Ɗalibai 285 ne su ka fita da sakamako mafi girma a BUK

Ɗalibai 285 ne su ka fita da sakamako mafi girma a BUK

Recent Posts

  • Ƙungiyar ‘Yan jarida ta Najeriya za ta fara yajin aiki kan cire tallafin mai
  • Nigeria Loses 965 Soldiers, Policemen To Boko Haram, IPOB In 2 Years
  • Gbajabiamila ya gode wa Tinubu bisa naɗa shi shugaban ma’aikata
  • Tinubu ya jajanta wa Indiya kan hatsarin jiragen ƙasa
  • Hajj 2023: Azman begins airlift of pilgrims Today

Recent Comments

No comments to show.

Archives

  • June 2023
  • May 2023
  • April 2023
  • March 2023
  • February 2023
  • January 2023
  • December 2022
  • November 2022
  • October 2022
  • September 2022
  • August 2022
  • July 2022

Categories

  • Biography
  • City News
  • Condolence
  • English
  • Fasahar zamani
  • Featured
  • General Stories
  • History
  • Interview
  • Kula da Lafiya
  • Labaran Fim
  • Literature
  • News and Analysis
  • News and Reports
  • Photo News
  • Press Release
  • Rubutu da Marubuta
  • Sashen Hausa
  • Sashin Hausa
  • Tarihin Kasar Katsina

Browse by Category

  • Biography
  • City News
  • Condolence
  • English
  • Fasahar zamani
  • Featured
  • General Stories
  • History
  • Interview
  • Kula da Lafiya
  • Labaran Fim
  • Literature
  • News and Analysis
  • News and Reports
  • Photo News
  • Press Release
  • Rubutu da Marubuta
  • Sashen Hausa
  • Sashin Hausa
  • Tarihin Kasar Katsina
  • About us
  • Advertise
  • Privacy Policy
  • Contact

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.

No Result
View All Result
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.