Wani ganau ya shaida ma jaridun mu cewa ,Mashinun da suka tattaru sun kai Saba in.
Wani Dan Banga dake wani waje sake suna lura da tattaruwar barayin yace,yanzu haka suna haduwa suna shan taba da kwayoyi.
Dan bangar ya shaida ma jaridun mu cewa, in sukayi irin wannan haduwar..akwai yiyuwar wani Babban farmaki zasu kai wani waje.
@ www.katsinacitynews.com
@ www.thelinksnews.com
@ www.jaridartaskarlabarai.com
Source:
Katsina City News
Via:
Katsina City News