An Jima wasu yan sanda rauni.ganau sun tabbatar ma da jaridun katsina city news cewa daren jiya wasu masu Babura suka yi tunga a bakin kukar Babangida.
Ana zargin sune suka kai Harin
Da safiyar nan .shugaban karamar hukumar jibia ya kai daukin kai wadanda aka jikkata asibiti.
@ www.katsinacitynews.com
Via:
Katsina City News