• About us
  • Advertise
  • Privacy Policy
  • Contact
Katsina City News
Advertisement
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta
No Result
View All Result
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta
No Result
View All Result
Katsina City News
No Result
View All Result
Home Sashen Hausa

Taba na hallaka ‘yan Najeriya 29,000 duk shekara — Bincike.

Katsina City News

Katsina City News by Katsina City News
November 12, 2022
in Sashen Hausa
0
Taba na hallaka ‘yan Najeriya 29,000 duk shekara — Bincike.
0
SHARES
6
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Hukumar Lafiya ta Duniya ce ta ware duk ranar 31 ga watan Mayun kowace shekara domin gangamin wayar da kan al’umma illolin taba sigari domin kauce wa haɗarinta.

Wani mai bincike kan ci gaban tattalin arziki a Afirka ya ce taba sigari na sanadin rayukan ‘yan Najeriya 29,000 a kowacce shekara.

Austin Iraoya da ke aiki da cibiyar tattalin arziki ta Afirka ya ce ‘yan Najeriya na kashe naira biliyan 526 wajen shan sigari da neman maganin cututuka da taba ke haifarwa.

Jaridar Daily Trust a Najeriya ta rawaito, Mista Austin na cewa wannan al’amari na yin mumunan illa ga tattalin arzikin kasa.

Kuma a cewarsa gwamnati na samun harajin kashi 10 cikin 100 ne kacal, na wadannan kuɗaɗe da ake ɓarnatarwa wajen shan sigari.

Waɗannan bayanai nasa na zuwa ne a lokacin bikin ranar yaƙi da shan taba sigari da aka gudanar a birnin Tarayyar Najeriya wato Abuja.

Share

Related

Source: Physiology hausa
Via: Katsina
Previous Post

INEC ta fara kafe rajistar sunayen masu kaɗa ƙuri’a a faɗin Najeriya

Next Post

Muna Bibiyar Masu Sayen Kadarori Da Kayan Abinci, Cewar Shugaban EFCC

Next Post
Muna Bibiyar Masu Sayen Kadarori Da Kayan Abinci, Cewar Shugaban EFCC

Muna Bibiyar Masu Sayen Kadarori Da Kayan Abinci, Cewar Shugaban EFCC

Recent Posts

  • Dr. Dikko sworn in as Governor, takes over from Masari in Katsina State.
  • Tinubu Ya Nada Dele Alake A Matsayin Mai Magana Da Yawunsa
  • In inaugural address, Tinubu preaches unity, commitment to nation-building
  • Jawabin Farko a Matsayin Shugaban ƙasa: Tinubu ya cire Tallafin Mai gaba ɗaya
  • Malam Dikko Umar Radda ya zama sabon gwamnan jihar Katsina

Recent Comments

No comments to show.

Archives

  • May 2023
  • April 2023
  • March 2023
  • February 2023
  • January 2023
  • December 2022
  • November 2022
  • October 2022
  • September 2022
  • August 2022
  • July 2022

Categories

  • Biography
  • City News
  • Condolence
  • English
  • Fasahar zamani
  • Featured
  • General Stories
  • History
  • Interview
  • Kula da Lafiya
  • Labaran Fim
  • Literature
  • News and Analysis
  • News and Reports
  • Photo News
  • Press Release
  • Rubutu da Marubuta
  • Sashen Hausa
  • Sashin Hausa
  • Tarihin Kasar Katsina

Browse by Category

  • Biography
  • City News
  • Condolence
  • English
  • Fasahar zamani
  • Featured
  • General Stories
  • History
  • Interview
  • Kula da Lafiya
  • Labaran Fim
  • Literature
  • News and Analysis
  • News and Reports
  • Photo News
  • Press Release
  • Rubutu da Marubuta
  • Sashen Hausa
  • Sashin Hausa
  • Tarihin Kasar Katsina
  • About us
  • Advertise
  • Privacy Policy
  • Contact

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.

No Result
View All Result
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.