Shugaban majalisar wakilan Najeriya Femi Gbajabiamila ne ya bayyana haka a lokacin da yake duba wani daki da majalisar wakilan zata zauna na wucin gadi, sakamakon gyara da ake a babban Zauren majalisar zuwa ashirin ga watannan.
Mista Mila ya bayyana haka ne a Abuja a gaban manema labarai bayan kammala duba dakin taron mai Lamba 028 dake cikin majalisar
Source:
Katsina City News
Via:
Katsina