• About us
  • Advertise
  • Privacy Policy
  • Contact
Friday, March 31, 2023
  • Login
Katsina City News
Advertisement
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta
No Result
View All Result
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta
No Result
View All Result
Katsina City News
No Result
View All Result
Home Sashen Hausa

‘Shugaba Buhari ne ya ce kada mu saka sunan Osinbajo a kwamitin yaƙin zaɓen Tinubu’

September 24, 2022
in Sashen Hausa
0
‘Shugaba Buhari ne ya ce kada mu saka sunan Osinbajo a kwamitin yaƙin zaɓen Tinubu’
0
SHARES
21
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Kwamitin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa na Jam’iyyar APC mai mulki ya yi ƙarin haske kan dalilin da ya sa ba a saka sunan mataimakin shugaban ƙasar Farfesa Yemi Osinbajo ba cikin kwamitin yaƙin neman zaɓe na Asiwaju Bola Tinubu.

A yau ne dai aka fitar da sunayen mutum 422 waɗanda za su jagoranci yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa a ƙarƙashin Jam’iyyar APC.

Ƙaramin Ministan Ƙwadago na Najeriya Festus Keyamo wanda shi ne kakakin kwamitin yaƙin neman zaɓen ya tabbatar da cewa Shugaba Buhari ne ya ce kada a saka sunan Osinbajo da sakataren gwamnati Boss Mustapha saboda za su mayar da hankali ne kan gudanar da ayyukan gwamnati.

Keyamo ya bayyana haka ne a wata sanarwa da ya fitar sakamakon ce-ce-ku-cen da ya biyo bayan sunayen da aka fitar.

Ya ce Buhari, a matsayinsa na shugaban kwamitin, shi ya bada umarnin kada a saka Osinbajo da Mustapha.

Ya ce dama gwamnati da ta damu da talakawa ba za ta bari duk jami’an gwamnati su bar ayyukansu su tafi harkar siyasa ba.

Osinbajo dai na daga cikin waɗanda suka nemi tsayawa takarar shugabancin Najeriya a APC sai dai bai samu nasara ba.

Share

Related

Source: Daily Nigerian Hausa
Via: Katsina City News
Previous Post

Kujerar Sarautar Sarkin Katsina Muhammadu Dikko mai Shekaru 115

Next Post

Ku Bi Hukuncin Kotu Da Farko, Sannan A ci gaba da Tattaunawa–FG Zuwa ga ASUU

Next Post
Ku Bi Hukuncin Kotu Da Farko, Sannan A ci gaba da Tattaunawa–FG Zuwa ga ASUU

Ku Bi Hukuncin Kotu Da Farko, Sannan A ci gaba da Tattaunawa–FG Zuwa ga ASUU

Recent Posts

  • On birthday, clerics pray for Tinubu, Nigeria in Abuja
  • Gwamna Masari ya Kaddamar da Kwamitin Miƙa Mulki ga sabuwar Gwamnati
  • Masari: Tinubu Na Bukatar Addu’a
  • Bashin Da Ake Bin Najeriya Ya Karu Zuwa N46.25tr —DMO
  • FEC Approves N59.78bn For Ogoni Cleanup Projects

Recent Comments

No comments to show.

Archives

  • March 2023
  • February 2023
  • January 2023
  • December 2022
  • November 2022
  • October 2022
  • September 2022
  • August 2022
  • July 2022

Categories

  • Biography
  • City News
  • Condolence
  • English
  • Fasahar zamani
  • Featured
  • General Stories
  • History
  • Kula da Lafiya
  • Labaran Fim
  • Literature
  • News and Analysis
  • News and Reports
  • Photo News
  • Rubutu da Marubuta
  • Sashen Hausa
  • Tarihin Kasar Katsina

Browse by Category

  • Biography
  • City News
  • Condolence
  • English
  • Fasahar zamani
  • Featured
  • General Stories
  • History
  • Kula da Lafiya
  • Labaran Fim
  • Literature
  • News and Analysis
  • News and Reports
  • Photo News
  • Rubutu da Marubuta
  • Sashen Hausa
  • Tarihin Kasar Katsina
  • About us
  • Advertise
  • Privacy Policy
  • Contact

No Result
View All Result
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In