Kamar yanda nasarwa ta fito daga Babban Bankin Najeriya CBN a Ranar juma 13 ga watan Janairu.
Babban Bankin ya bayyana cewa Bamu zancen daina amfani da tsaffin kudi na Takardar Naira dubu ɗaya da Naira ɗari biyar da ta Naira ɗabiyu sunanan a ranar 31 ga watan Janairu na 2023 kamar yanda aka bayyana a farko.
“Ana kira ga Dukkanin al’umman Najeriya da su lura kuma su kiyaye lokacin”
idan ba’a manta ba Babban Bankin CBN ya sake fasalin kudi inda ya bayyana 1 ga watan Fabrairu a matsayin ranar da za’a daina amfani da wadancan tsaffin, inda al’amarin baiwa wasu ‘Yan Najeriya daɗi ba. sana Bankin ya takaita yawan fitar da kudi daga Bankunan ƙasar kamar yanda ake yi a baya, inda ya kayyadewa dai-dai kun mutane Naira dubu 20 a kullum kamfanonin kuma naira dub 500 wanda da bisani kuma Babban Bankin Najeriya (CBN) ta ayyana cewa, bankin ya kara adadin tsabar kudi da ‘yan Najeriya za su iya cirewa a asusun banki duk mako zuwa N500,000, yayin da kamfanoni za su iya cire Naira miliyan 5 duk mako.
yaya kuke ganin wannan tsari zai kai ko wane hali zai iya sanya ‘Yan Nigeria