Ana Sanarwar da ɗaukacin Al’ummar jihar Katsina, Musamman Iyayen Yara da ɗalibai da masu kula a Alamurran su cewa saboda hutun ƴanci kai da Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bada a ranar Litinin 3rd, October 2022.
An sauya ranar da Yara zasu zana Jarabawar Qualifying ta ( Geography, social studies, Economics, Physics, and Furniture making) zuwa ranar Laraba 5th October 2022 lokaci bai chanza ba daga Wanda aka sanya a baya.
Sanarwa daga Ma’aikatar Ilimi Ta Jihar
Katsina.
Source:
Muhammad Aminu Kabir