
An dage shari’ar dan Chanar da ya kashe Ummita a Kano.
An dage zaman kotun zuwa 27th ga watan Oktoba har sai an samarwa da Mr. Geng Quangrong, wanda zai yi masa tafinta daga turanci zuwa Chanisanci.
Ba a jima da fara zaman kotun ba ne aka dage zaman saboda matsalar rashin fahimtar bayanai daga bangaren Mista Geng, wanda ake zargi da kisan Ummukulsum Sani Buhari, da aka fi sani da Ummita, a Kano.
Source:
BBC Hausa
Via:
Zaharaddeen