Hukumar zabe a Najeriya ta soma tattara sakamakon zaben gwamna a jihar Katsina.
Akwai kananan hukumomi 34 a jihar Katsina.
Sakamakon farko shi ne daga karamar hukumar Musawa. Ga yadda aka sanar da alkaluman da kowace jam’iyya ta samu.
Karamar Hukumar Musawa:
Dikko Umaru Radda na jam’iyyar APC – 24,632
Yakubu Lado Dan Marke na PDP – 10,118
Nura Khalil na NNPP – 580
Karamar Hukumar Sandamu:
Dikko Umaru Radda na jam’iyyar APC – 21,055
Yakubu Lado Dan Marke na PDP – 10,641
Nura Khalil na NNPP – 01
Source:
Katsina
Via:
Katsina City News