• About us
  • Advertise
  • Privacy Policy
  • Contact
Katsina City News
Advertisement
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta
No Result
View All Result
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta
No Result
View All Result
Katsina City News
No Result
View All Result
Home Sashen Hausa

Obasanjo ya bukaci a soke zaɓen shugaban ƙasa a yankunan da aka yi tashin hankali

Katsina City News by Katsina City News
February 27, 2023
in Sashen Hausa
0
Obasanjo ya bukaci a soke zaɓen shugaban ƙasa a yankunan da aka yi tashin hankali
0
SHARES
79
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Tsohon shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo ya ce babu nagarta a babban zaɓen ƙasar da aka yi ranar Asabar a don haka ya ce dole ne a soke shi a yankunan da aka yi tashin hankali.

Ya buƙaci Shugaban Hukumar zaɓe ta INEC, Farfesa Mahmood Yakubu da ya ceci Najeriya daga faɗawa haɗarin rikici.

Tsohon shugaban ƙasar ya bayyana haka ne cikin wata sanarwa da ya yi wa taken “Zaɓen Shugaban Najeriya na 2023: Rokon A yi taka tsan-tsan da kuma gyara.”

Obasanjo ya ce ba wani abin sirri ne, cewa an zargi wasu daga cikin ma’aikatan hukumar zaɓen da suka gudanar da aikin sun bayar da kai sakamakon aika alkaluman zaɓen ba ta hanyar na’ura ba, abin da ya sa ake zargin wani

Share

Related

Source: BBC Hausa
Previous Post

Tinubu wins in Benue with 9 LGAs
…Obi wins in 14 LGA,

Next Post

INEC Ba Ta Da Gaskiya, Ta Yi Zaɓe Ƙasa Da Yadda Ake Tsammani — Inji Masu Sa’ido

Next Post
INEC Ba Ta Da Gaskiya, Ta Yi Zaɓe Ƙasa Da Yadda Ake Tsammani — Inji Masu Sa’ido

INEC Ba Ta Da Gaskiya, Ta Yi Zaɓe Ƙasa Da Yadda Ake Tsammani — Inji Masu Sa'ido

Recent Posts

  • Ƙungiyar ‘Yan jarida ta Najeriya za ta fara yajin aiki kan cire tallafin mai
  • Nigeria Loses 965 Soldiers, Policemen To Boko Haram, IPOB In 2 Years
  • Gbajabiamila ya gode wa Tinubu bisa naɗa shi shugaban ma’aikata
  • Tinubu ya jajanta wa Indiya kan hatsarin jiragen ƙasa
  • Hajj 2023: Azman begins airlift of pilgrims Today

Recent Comments

No comments to show.

Archives

  • June 2023
  • May 2023
  • April 2023
  • March 2023
  • February 2023
  • January 2023
  • December 2022
  • November 2022
  • October 2022
  • September 2022
  • August 2022
  • July 2022

Categories

  • Biography
  • City News
  • Condolence
  • English
  • Fasahar zamani
  • Featured
  • General Stories
  • History
  • Interview
  • Kula da Lafiya
  • Labaran Fim
  • Literature
  • News and Analysis
  • News and Reports
  • Photo News
  • Press Release
  • Rubutu da Marubuta
  • Sashen Hausa
  • Sashin Hausa
  • Tarihin Kasar Katsina

Browse by Category

  • Biography
  • City News
  • Condolence
  • English
  • Fasahar zamani
  • Featured
  • General Stories
  • History
  • Interview
  • Kula da Lafiya
  • Labaran Fim
  • Literature
  • News and Analysis
  • News and Reports
  • Photo News
  • Press Release
  • Rubutu da Marubuta
  • Sashen Hausa
  • Sashin Hausa
  • Tarihin Kasar Katsina
  • About us
  • Advertise
  • Privacy Policy
  • Contact

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.

No Result
View All Result
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.