Naira Tiriliyan 6 Buhari ya kashe wa ilimi
Gwamnatin Shugaba Buhari ta ce ta kashe ‘zunzurutun’ kudade sama da Naira Tiriliyan shida a cikin shekaru bakwai domin daukaka darajar ilimi a Najeriya. Ministan ilimin kasar Adamu Adamu ne ya sanar da haka daidai lokacin da ake ci gaba da takaddamar yajin aikin malaman jami’o’in Najeriya.
Shin kun ga tasirin wadannan makudan kudade da Buhari ya kashe wa ilimi ?
📸Premium Times
Source:
DW Hausa
Via:
Zaharadeen