• About us
  • Advertise
  • Privacy Policy
  • Contact
Monday, January 30, 2023
  • Login
Katsina City News
Advertisement
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta
No Result
View All Result
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta
No Result
View All Result
Katsina City News
No Result
View All Result
Home Sashen Hausa

Mun yaba da yadda aka fito karɓar katin zaɓe – INEC

January 7, 2023
in Sashen Hausa
0
Mun yaba da yadda aka fito karɓar katin zaɓe – INEC
0
SHARES
6
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter
  1. ZaɓeINECCopyright: INECHukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta a Najeriya ta bayyana gamsuwarta game da yadda mutane ke fitowa domin karɓar katin zaɓe da hukumar ke rabawa a fadin ƙasar.Babban kwamishina a hukumar zaɓen kuma shugaban kwamitin yaɗa labarai da ilimantar da masu kaɗa ƙuri’a, Festu Okoye ne ya bayyana haka a wata zantawa da gidan talbijin na Channels TV.Mista Okoye ya dangata fitowar jama’a da yadda shugabanni a matakai daban-daban ke wayar da kan jama’a game da fitowa karɓar katin zaɓen.“Yawan ƙarbar katin ya bambanta daga wannan jiha zuwa waccan, kuma muna samun bayanai daga kwamishinoninmu da ke jihohin ƙasar daban-daban”, kamar yadda ya bayyana.Haka kuma babban kwamishin a hukumar ya ce hukumar na fuskantar matsaloli game da mutanen da ba su san hanyar za su bi domin karɓar katin nasu ba.Ya ce INEC ba za ta buga katin ga mutanen da suka yi rajista fiye da sau ɗaya ba, saboda a cewarsa har yanzu tsoffin katinsu yana aiki.Amma ga waɗanda suka sauya wurin gudanar da zaɓe, za su iya samun katinan nasu a wuraren da ake karɓar katin. aranta karin bayanai kan wannan mashigin
Share

Related

Source: BBC Hausa
Via: Katsina City News
Previous Post

This is Nigeria former National football goalkeeper.

Next Post

Katsina Police Kill 9-year-old boy, injured 3 including Two 10-year-old Boys

Next Post
Katsina Police Kill 9-year-old boy, injured 3 including Two 10-year-old Boys

Katsina Police Kill 9-year-old boy, injured 3 including Two 10-year-old Boys

Recent Posts

  • APC ta gano kafafen yada labaran da PDP ke ɗaukar nauyi su yaɗa karya a kan Tinubu
  • Emefiele: We’ve collected N1.9trn old naira notes so far — N900bn more to go
  • Hanyoyi Shida Domin Kiyaye Basir Cikin Sauƙi.
  • Bankin CBN Ya Samar Da Naira Miliyan 120 Domin Yin Canjin Kudi A Katsina.
  • INEC ta kara tsawaita wa’adin karbar katin zabe

Recent Comments

No comments to show.

Archives

  • January 2023
  • December 2022
  • November 2022
  • October 2022
  • September 2022
  • August 2022
  • July 2022

Categories

  • Biography
  • City News
  • Condolence
  • Fasahar zamani
  • Featured
  • General Stories
  • History
  • Kula da Lafiya
  • Labaran Fim
  • Literature
  • News and Analysis
  • News and Reports
  • Photo News
  • Rubutu da Marubuta
  • Sashen Hausa
  • Tarihin Kasar Katsina

Browse by Category

  • Biography
  • City News
  • Condolence
  • Fasahar zamani
  • Featured
  • General Stories
  • History
  • Kula da Lafiya
  • Labaran Fim
  • Literature
  • News and Analysis
  • News and Reports
  • Photo News
  • Rubutu da Marubuta
  • Sashen Hausa
  • Tarihin Kasar Katsina
  • About us
  • Advertise
  • Privacy Policy
  • Contact

No Result
View All Result
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In