
Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari Ya Aurar Da Ya’yansa Maza Biyu, Muhammad Khaleed Aminu Bello Masari Da Amaryarsa, Husaina Rabe Sani Store Akan Sadaki Naira Dubu ÆŠari Da Hamsin, An ÆŠaura Auren A Gidan Marigayi Alhaji Sani Store Dake Unguwar Yar’adua Cikin Garin Katsina Da Kuma Abubakar Aminu Bello Masari Da Amaryarsa Maryam Sani Lawal Akan Sadaki Naira Dubu ÆŠari Ukku, An ÆŠaura Auren Ne A Masallacin Adoro Cikin Garin Katsina Duk A Yau Asabar.