• About us
  • Advertise
  • Privacy Policy
  • Contact
Monday, January 30, 2023
  • Login
Katsina City News
Advertisement
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta
No Result
View All Result
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta
No Result
View All Result
Katsina City News
No Result
View All Result
Home Sashen Hausa

Majalisar dokokin Najeriya ta buƙaci ƙarin wa’adin wata shida kan amfani da tsoffin kuɗi

January 24, 2023
in Sashen Hausa
0
Majalisar dokokin Najeriya ta buƙaci ƙarin wa’adin wata shida kan amfani da tsoffin kuɗi
0
SHARES
6
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Majalisar dokokin Najeriya ta yi kira ga babban bankin ƙasar da ya tsawaita wa’adin daina amfani da tsoffin takardun kuɗin ƙasar zuwa wata shida masu zuwa.

Majalisar wakilai da ta dattawan ƙasar sun yi kiran ne a wasu mabambantan zama da suka yi ranar Talata.

Majalisar wakilan ƙasar ta ce idan ƙasa na buƙatar kowane tsarinta ya kai ga nasara, to dole ta yi la’akari da ‘yan ƙasa.

Majalisar ta ƙara da cewa ta damu matuƙa game da yadda wasu ‘yan kasuwa ke ƙin karɓar tsoffin takardun kuɗin, yayin da bankuna ke ƙorafi game da ƙarancin sabbin takardun.

Majalisar wakilan ta buƙaci shugaban ƙasar da ya saka baki game da wannan batu.

Dan haka ne ma ta kafa wani kwamiti da zai gana da gwamnan babban bankin da sauran daraktocin bankunan ƙasar game da ƙorafe-ƙorafen ƙarancin sabbin takardun kuɗin.

A nata ɓangare majalisar dattawan ƙasar ta ce ya kamata a tsawaita wa’adin sakamkon yadda har yanzu bankunan ƙasar ke saka tsoffin takardun kuɗin a na’urorin cirar kuɗinsu ta ATM.

Majalisar dattawan ta kuma koka game da wahalhalun da ‘yan ƙasar ke fuskanta na bin dogayen layuka a bankuna a faɗin ƙasar domin sauya kuɗaɗensu.

Share

Related

Source: BBC Hausa
Via: Katsina City News
Previous Post

POLICE ARREST OF A SUSPECTED TERRORIST AND INFORMANT TO TERRORISTS – BANDITS:

Next Post

Shawarwari Bakwai Ga Masu Rataya Jakar Baya Domin Kiyaye Ciwukan Jiki.

Next Post
Shawarwari Bakwai Ga Masu Rataya Jakar Baya Domin Kiyaye Ciwukan Jiki.

Shawarwari Bakwai Ga Masu Rataya Jakar Baya Domin Kiyaye Ciwukan Jiki.

Recent Posts

  • APC ta gano kafafen yada labaran da PDP ke ɗaukar nauyi su yaɗa karya a kan Tinubu
  • Emefiele: We’ve collected N1.9trn old naira notes so far — N900bn more to go
  • Hanyoyi Shida Domin Kiyaye Basir Cikin Sauƙi.
  • Bankin CBN Ya Samar Da Naira Miliyan 120 Domin Yin Canjin Kudi A Katsina.
  • INEC ta kara tsawaita wa’adin karbar katin zabe

Recent Comments

No comments to show.

Archives

  • January 2023
  • December 2022
  • November 2022
  • October 2022
  • September 2022
  • August 2022
  • July 2022

Categories

  • Biography
  • City News
  • Condolence
  • Fasahar zamani
  • Featured
  • General Stories
  • History
  • Kula da Lafiya
  • Labaran Fim
  • Literature
  • News and Analysis
  • News and Reports
  • Photo News
  • Rubutu da Marubuta
  • Sashen Hausa
  • Tarihin Kasar Katsina

Browse by Category

  • Biography
  • City News
  • Condolence
  • Fasahar zamani
  • Featured
  • General Stories
  • History
  • Kula da Lafiya
  • Labaran Fim
  • Literature
  • News and Analysis
  • News and Reports
  • Photo News
  • Rubutu da Marubuta
  • Sashen Hausa
  • Tarihin Kasar Katsina
  • About us
  • Advertise
  • Privacy Policy
  • Contact

No Result
View All Result
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In