• About us
  • Advertise
  • Privacy Policy
  • Contact
Katsina City News
Advertisement
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta
No Result
View All Result
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta
No Result
View All Result
Katsina City News
No Result
View All Result
Home Sashen Hausa

KATSINA: Rundunar ‘Yansanda ta kama ‘Yanfashi da makami, da masu garkuwa da Mutane.

admin-admin by admin-admin
August 31, 2022
in Sashen Hausa
0
KATSINA: Rundunar ‘Yansanda ta kama ‘Yanfashi da makami, da masu garkuwa da Mutane.
0
SHARES
12
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

A ranar Laraba 31 ga watan Agusta rundunar ‘yansanda a Katsina ta bayyana mutane goma sha tara, da ake zargi da laifuka daban-daban. Da yake gabatar da jawabinsa ga manema labarai, Kwamishinan ‘Yansanda na jihar Katsina. CP  Idris Dauda Dabban ya bayyana, gungun ‘Yan fashi da makami barayin Motoci da aka kamo daga jihar Kano, Bauchi, Jos da Katsina, da masu garkuwa da mutane guda bakwai daga karamar hukumar Danja. Ansamu Motoci guda goma sha uku, da Rasidin mota da suke hadawa na boge da hatimin da suke bugawa Rasidan. Akwai sauran nau’ikan makamai Irinsu Adduna wukake da makullen motoci, da Filat Number. 

A wani samamen kuma rundunar ‘yansanda ta jihar Katsina a ranar 12 ga watan Agusta sun dira maboyar ‘yan bindiga a garin Babban Duhu dake karamar hukumar Safana, inda suka isa maboyar masu garkuwa da mutane, suka samu bindiga AK47 da alburusai. Rundunar ta ce tana nan tana tsananta bincike akan lamarin

Da yake karin haske akan masu laifin kakakin Rundunar ‘Yansandan jihar Katsina SP Gambo Isah ya bayyana wadanda ake zargin daya bayan daya da kuma laifukan da ake zargin sun aikata, kuma wasunsu sun tabbatar da laifin nasu a gaban manema labarai.

Share

Related

Source: Katsina City News
Via: Zaharadeen Mziag
Previous Post

Jami’ar tarayya ta Dutsinma tayi yadin gwiwa da jami’ar Amurka don bunkasa Ilimi

Next Post

Atiku Abubakar Yabawa Wanda Gini Ya Rusowa A Kasuwar Beirut Naira Miliyan 10.

Next Post
Atiku Abubakar Yabawa Wanda Gini Ya Rusowa A Kasuwar Beirut Naira Miliyan 10.

Atiku Abubakar Yabawa Wanda Gini Ya Rusowa A Kasuwar Beirut Naira Miliyan 10.

Recent Posts

  • Dr. Dikko sworn in as Governor, takes over from Masari in Katsina State.
  • Tinubu Ya Nada Dele Alake A Matsayin Mai Magana Da Yawunsa
  • In inaugural address, Tinubu preaches unity, commitment to nation-building
  • Jawabin Farko a Matsayin Shugaban Æ™asa: Tinubu ya cire Tallafin Mai gaba É—aya
  • Malam Dikko Umar Radda ya zama sabon gwamnan jihar Katsina

Recent Comments

No comments to show.

Archives

  • May 2023
  • April 2023
  • March 2023
  • February 2023
  • January 2023
  • December 2022
  • November 2022
  • October 2022
  • September 2022
  • August 2022
  • July 2022

Categories

  • Biography
  • City News
  • Condolence
  • English
  • Fasahar zamani
  • Featured
  • General Stories
  • History
  • Interview
  • Kula da Lafiya
  • Labaran Fim
  • Literature
  • News and Analysis
  • News and Reports
  • Photo News
  • Press Release
  • Rubutu da Marubuta
  • Sashen Hausa
  • Sashin Hausa
  • Tarihin Kasar Katsina

Browse by Category

  • Biography
  • City News
  • Condolence
  • English
  • Fasahar zamani
  • Featured
  • General Stories
  • History
  • Interview
  • Kula da Lafiya
  • Labaran Fim
  • Literature
  • News and Analysis
  • News and Reports
  • Photo News
  • Press Release
  • Rubutu da Marubuta
  • Sashen Hausa
  • Sashin Hausa
  • Tarihin Kasar Katsina
  • About us
  • Advertise
  • Privacy Policy
  • Contact

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.

No Result
View All Result
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.