A jawabinsa wajen taron yakin neman zaben APC a garin Ingawa Dakta Ahamd Alhasan ya bayyana cewa a matsayin sa na shugaban jam’iyyar PRP na jihar Katsina dashi da duka shugabannin jam’iyyar basu da wani zabi illa goyama Gwagware baya domin kafa Gwamnatin APC saboda manufofin jam’iyyar APC iri daya ne da na PRP. Yace don haka jama a su sani ba tare da tsoro ko shakka ba muna bayan APC kuma zamu maramata baya da yardar Allah dani da dukkanin magoya bayan PRP inji Dakta Alhasan
Source:
Katsina City News
Via:
Katsina City News