• About us
  • Advertise
  • Privacy Policy
  • Contact
Friday, March 31, 2023
  • Login
Katsina City News
Advertisement
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta
No Result
View All Result
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta
No Result
View All Result
Katsina City News
No Result
View All Result
Home Sashen Hausa

INEC ta soke rajista kusan miliyan uku

October 27, 2022
in Sashen Hausa
0
INEC ta soke rajista kusan miliyan uku
0
SHARES
8
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Hukumar zaɓe ta ƙasa a Najeriya ta ce kashi 40 cikin 100 na sabbin waɗanda ta yi wa rajistar katin jefa ƙuri’a ɗalibai ne, tana mai cewa ta soke rajista kusan miliyan uku da suka saɓa wa ƙai’dojin hukumar.

Shugaban hukumar ta Independent National Electoral Commission (INEC) Farfesa Mahmood Yakubu ya ƙara da cewa kashi 76 cikin 100 na masu zaɓe a ƙasar matasa ne.

A cewarsa yayin wani taro da jam’iyyun siyasa a Abuja ranar Laraba, an samu ƙarin masu katin jefa ƙuri’a 9,518,188 a kan 84,004,084 da ake da su, kuma a yanzu rajistar farko-farko ta nuna cewa jimillar adadinsu ya kai 93,522,272.

“Bayan kammala aikin, mutum 12,298,944 ne suka yi rajistar. Amma tun tuni mun sha faɗa cewa hanyoyinmu na tsaftace rajistar masu inganci ne,” in ji shi.

“Bayan mun tantance bayanan ta hanyar amfani da tsarin Automated Biometric Identification System (ABIS), mun gano 2,780,756 (kashi 22.6 cikin 100) ba su cancanta ba kuma muka goge su. Cikinsu akwai waɗanda suka yi sau biyu, da yaran da ba su kai ba, da kuma ma na boge waɗanda ba su cika ƙa’idojinmu ba.”

A watan Fabarairu na 2023 ne INEC za ta gudanar da babban zaɓe a Najeriya, inda ‘yan ƙasa za su zaɓi sabon shugaban ƙasa da gwamnonin jiha da ‘yan majalisar jiha da na tarayya.

Share

Related

Source: BBC Hausa
Via: Katsina City News
Previous Post

Katsina: Dantakara ɗaya ne yazo mukai masa gwajin ƙwaya. -NDLEA

Next Post

Dokokin Da Aka Gindaya Ga Zagayen Maulidin Annabi SAW Na Jihar Katsina

Next Post
Dokokin Da Aka Gindaya Ga Zagayen Maulidin Annabi SAW Na Jihar Katsina

Dokokin Da Aka Gindaya Ga Zagayen Maulidin Annabi SAW Na Jihar Katsina

Recent Posts

  • On birthday, clerics pray for Tinubu, Nigeria in Abuja
  • Gwamna Masari ya Kaddamar da Kwamitin Miƙa Mulki ga sabuwar Gwamnati
  • Masari: Tinubu Na Bukatar Addu’a
  • Bashin Da Ake Bin Najeriya Ya Karu Zuwa N46.25tr —DMO
  • FEC Approves N59.78bn For Ogoni Cleanup Projects

Recent Comments

No comments to show.

Archives

  • March 2023
  • February 2023
  • January 2023
  • December 2022
  • November 2022
  • October 2022
  • September 2022
  • August 2022
  • July 2022

Categories

  • Biography
  • City News
  • Condolence
  • English
  • Fasahar zamani
  • Featured
  • General Stories
  • History
  • Kula da Lafiya
  • Labaran Fim
  • Literature
  • News and Analysis
  • News and Reports
  • Photo News
  • Rubutu da Marubuta
  • Sashen Hausa
  • Tarihin Kasar Katsina

Browse by Category

  • Biography
  • City News
  • Condolence
  • English
  • Fasahar zamani
  • Featured
  • General Stories
  • History
  • Kula da Lafiya
  • Labaran Fim
  • Literature
  • News and Analysis
  • News and Reports
  • Photo News
  • Rubutu da Marubuta
  • Sashen Hausa
  • Tarihin Kasar Katsina
  • About us
  • Advertise
  • Privacy Policy
  • Contact

No Result
View All Result
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In