A wani zama da ta yi a Asabar din nan 28 ga Junairu, 2023 hukumar zaɓen Nijeriya INEC ta sanar da karin wa’adin karbar katin zabe har zuwa 5 ga Fabrairu mai kamawa, ta ce ta yanke hukuncin ne dangane da tarin matsalolin da aka gabatar mata, ciki har da batun yadda karɓar katin ke gudana a dukkanin ƙananan hukumomi 774 da ke faɗin ƙasar baki daya.
Source:
INEC
Via:
Katsina City News