• About us
  • Advertise
  • Privacy Policy
  • Contact
Monday, January 30, 2023
  • Login
Katsina City News
Advertisement
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta
No Result
View All Result
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta
No Result
View All Result
Katsina City News
No Result
View All Result
Home Sashen Hausa

India za ta bai wa ƴan Nijeriya guraben tallafin karatu 500 — Wakili

January 12, 2023
in Sashen Hausa
0
India za ta bai wa ƴan Nijeriya guraben tallafin karatu 500 — Wakili
0
SHARES
22
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Shri Balasubramanian, Babban Wakilin India a Nijeriya, ya ce kasar za ta bayar da guraben tallafin karatu 500 ga ƴan Nijeriya a shekarar 2023.

Balasubramanian ya bayyana haka ne a wata ziyarar ban girma da ya kai wa Kamfanin Dillancin Labarai na Ƙasa a Abuja.

Wakilin ya ce ziyarar aikin da ya kai hukumar ita ce don inganta bayanai da musanyar sadarwa tsakanin kasashen biyu.

Balasubramanian ya ce, “Za mu gayyaci ƴan jarida daga Nijeriya su tafi Indiya, ba wai su yi karatu ba, ” a zahiri ziyarar da ake shirya wa don bayyana Indiya ce.

“Wato abin da Indiya ke yi a fagen siyasa. Ba za mu yi shi ne kawai ga Nijeriya ba, amma ga Afirka ta Yamma, kusan mutane 30.

“Na tabbata Nijeriya, kasancewarta a cikin kungiyar G20, za ta iya samun karin adadi, don haka za mu yi hakan bayan watannin Maris da Afrilu.

“Zan tattauna da ku don samun shawarwarinku kuma; muna bayar da tallafin karatu 500 kowace shekara ga ƴan Najeriya, 250 daga cikinsu na bangaren farar hula.

“Za mu yi farin cikin sake gabatar da karo karatu a fannin ilimin jarida a wani wuri mai daraja kuma muna da kwasa-kwasai na gajeren zango .”

Share

Related

Source: Daily Nigeria
Via: Katsina City News
Previous Post

“Gwamnatin Katsina zata fitar da Miliyan dubu da ɗari ɗaya tayiwa Dikko Raɗɗa Kamfe  -Ahamed Babba Kaita

Next Post

Saura Kwana 17 a daina amsar tsaffin kuɗi a Najeriya. -CBN ta Jaddada

Next Post
Saura Kwana 17 a daina amsar tsaffin kuɗi a Najeriya. -CBN ta Jaddada

Saura Kwana 17 a daina amsar tsaffin kuɗi a Najeriya. -CBN ta Jaddada

Recent Posts

  • APC ta gano kafafen yada labaran da PDP ke ɗaukar nauyi su yaɗa karya a kan Tinubu
  • Emefiele: We’ve collected N1.9trn old naira notes so far — N900bn more to go
  • Hanyoyi Shida Domin Kiyaye Basir Cikin Sauƙi.
  • Bankin CBN Ya Samar Da Naira Miliyan 120 Domin Yin Canjin Kudi A Katsina.
  • INEC ta kara tsawaita wa’adin karbar katin zabe

Recent Comments

No comments to show.

Archives

  • January 2023
  • December 2022
  • November 2022
  • October 2022
  • September 2022
  • August 2022
  • July 2022

Categories

  • Biography
  • City News
  • Condolence
  • Fasahar zamani
  • Featured
  • General Stories
  • History
  • Kula da Lafiya
  • Labaran Fim
  • Literature
  • News and Analysis
  • News and Reports
  • Photo News
  • Rubutu da Marubuta
  • Sashen Hausa
  • Tarihin Kasar Katsina

Browse by Category

  • Biography
  • City News
  • Condolence
  • Fasahar zamani
  • Featured
  • General Stories
  • History
  • Kula da Lafiya
  • Labaran Fim
  • Literature
  • News and Analysis
  • News and Reports
  • Photo News
  • Rubutu da Marubuta
  • Sashen Hausa
  • Tarihin Kasar Katsina
  • About us
  • Advertise
  • Privacy Policy
  • Contact

No Result
View All Result
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In